Connect with us

News

Makiyaya Suna Jima’i Da Shanu – Kungiyar IPOB ta mayar da martani ga gamayyar kungiyoyin Arewa.

Published

on

Spread the love

Daga kabiru basiru fulatan

 

 

Advertisement

Masu fafutukar kafa kasar Biafra sun mayar da martani kan barazanar da Gamayyar Kungiyoyin Arewa (CNG) ta yi na cewa Arewa za ta daina hada-hadar kasuwanci da jigilar kayayyakin da Arewa ke yi zuwa Kudu maso Gabashin Najeriya.

Idan dai za a iya tunawa, kungiyar ta CNG ta fadi hakan ne a makon jiya domin mayar da martani ga furucin IPOB na cewa an daina cin shanu a yankinmh

A wata sanarwa da mai magana da yawunta, Emma Powerful ya fitar, IPOB ta ce akwai isassun shaidun da ke nuna cewa wasu makiyaya sun yi lalata da shanun su, inda ta yi nuni da cewa cin naman sa daga irin wadannan dabbobin abin kyama ne a kasar Igbo.

Advertisement

“Baya ga hare-haren kisan kiyashin da makiyaya ke kaiwa ga al’ummomin da ba su ji ba ba su gani ba a kasar Biafra nan ba da jimawa ba za su kau, shanun da suke kawo mana sun kazanta kuma ba za mu sake bari a nan kasar ta Biyafara ba. Shaidu da yawa na faifan bidiyo inda wadannan abubuwa ke yin lalata da shanu.

“Ya kamata kungiyar hadin kan Arewa ta fara yiwa makiyaya tambayoyi kan dalilin da ya sa suke lalata da shanu, su rika daukar irin wannan abin kyama da kashin kansu sannan su watsa wa duniya faifan bidiyo, ko menene dalilin irin wannan dabi’ar namun daji? Wane ne suke son yi?

“IPOB a shirye take ta aiwatar da wannan dokar hana naman saniya. Akwai sauran hanyoyin da za a bi don gina jiki. Muna ƙarfafa mutanenmu su shiga su fara kiwon kaji, kiwon akuya da kuma kiwon kifi.

Advertisement

“Ba wanda zai kuskura ya karya wannan haramcin lokacin da ya fara aiki a watan Afrilu saboda yin hakan ya yi daidai da muradin mutane.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *