News
Yayin da aka bangara hukumar NIMC: Barayin su sace Lambobin NIN din ‘yan Najeriya sama da Miliyan 3
Yayin da aka bangara hukumar NIMC: Barayin su sace Lambobin NIN din ‘yan Najeriya sama da Miliyan 3
Sama da mutane miliyan uku ne aka sace NIN dinsu, bayan da wani dan kutse da aka fi sani da Sam ya kutsa NIMC.
Dan kutsen ya yi alfahari da cewa ya samu damar shiga garken hukumar gwamnatin Najeriya kuma yana iya ci gaba da yin duk abin da ya ga dama tare da wasu muhimman bayanai da ke hannun sa.
Kutsen da aka yi wa hukumar NIMC ba wai kawai ya fallasa raunin tsaron yanar gizo na Najeriya ba ne, har ma ya nuna irin hadarin da mazauna kasar ke ciki a halin yanzu.