News
Mataimakin babban Editan Radio France International Garba Aliyu Zaria ya rasu.
Daga kabiru basiru fulatan
Mataimakin babban Editan Radio France International Garba Aliyu Zaria ya rasu.
Babban editan gidan radio na RFI Bashir Ibrahim Idris ne ya sanar da rasuwar tasa a shafinsa na Facebook.
A madadin ma’aikatan wannan kafa ta Gaskiya Ta fi Kwabo muna addu’ar Allah ya jikansa.