News
Dino Melaye ya samu sabon muƙami
Daga yasir sani abdullahi
Tsohon Sanatan Jihar Kogi, Dino Melaye ya samu muƙamin Shugaban Kwamitin Amintattu na Goyon Bayan Jam’iyyar PDP.
Melaye ya sanar da sabon muƙamin na sa ne a’a Shafinsa na twitter.
“Muƙamin Shugaban Kwamitin Amintattu na Masu Goyon Bayan PDP. Nagode,” in ji Melaye.
Daily Nigerian Hausa ta tuna 2015 ne dai Melaye ya sauya sheƙa zuwa Jam’iyar APC, inda da ga bisani kuma ya dawo gida PDP a na daf da zaɓen 2019.
Advertisements
-
News4 days ago
Hukumar Kula Da Harkokin Shari’a Ta Tilasta Wa Alƙali Ritaya Kan Zargin Karɓar Cin Hancin Naira 250,000 A Kano
-
News5 days ago
Jigawa: Sama da Gine-gine 200 Sun Lalace Sakamakon Iska Da Ruwan Sama Mai Ƙarfi
-
News5 days agoWasu Fusatattun Matasa Sun Hallaka Wani Mutum Tare Da Kona Gawarsa Kan Zargin Satar Babur A Kano
