Connect with us

News

Barayi Sun Balle Tagar Wani Masallaci Sun Sace Batur A Kano 

Published

on

Spread the love

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Rahotanni daga unguwar Aisami a nan Kano na nuni da cewa wasu batagari sun sace batur din masallaci a jiya a unguwar dake nan Jihar Kano.

Haka zalika Barayi suka balle tagar masallaci suka haura suka sace Batirin Mota da’ake amfani dashi a Masallacin na kimanin Naira  300,000 a unguwar Aisami dake Kano.

Advertisement

Hukumar NiMet Ta Yi Hasashen Samu Tsawa Da Ruwan Sama Na Kwanaki 3 A Wasu Sassan Jihohin Najeriya 

A cewar mazauna yankin tuni jami’an tsaro suka shiga bincike domin gano barayin da sukai wannan ta’asa.

Jaridar bustandaily ta ruwaito cewa al’ummar yankin sun kafa wani kwamiti da zai Sanya ido game da matsalolin Yankin.

Advertisement
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *