Connect with us

News

Tsofaffin Dalibai Suna Da Rawar Da Zasu Taka Wajen Gyaran Makaranta —Malam Alhassan 

Published

on

Spread the love

DAGA AMINA ABDULLAHI MAI KANO 

 

Kungiyar tsofaffin daliban makarantar Aminu Kano commercial college nada rawar da zasu taka a gyaran makarantar don inganta harkokin ilimi da kuma gyaran makarantu.

Advertisement

“Muna Kira ga shugaban Kungiyar tsofaffin daliban wannan makarantar su saka kwazo Wurin tallafawa makarantun da su kayi karatu domin inganta su”.

Kungiyar tsofaffin dalibai ku rinka tallafawa junan ku – KABIR BASIRU FULATAN 

Malam Alhassan Shine uba kuma Malamin Makarantar wanda shine babban Bako a wajan taro.

Malam murtala yayi janhankali akan ya bayyana Sada zumunta a tsakanin Mutane Abu ne da yake kara tsawon Rayuwa a duniya musamman ayi shi saboda Allah.

Advertisement

Malam Musa yayi magana akan  Kungiyar tsofaffin dalibai ku rinka tallafawa junan ku yayin da Malam Nura Uba a yayi magana akan illar shayeshaye.

Amina Abdullahi Maii Kano ta ce an shirya taron dan Hado Kan sauran Yan babin Ajujuwa wadanda sukayi makarantar ta don ganin abinda.

A Jawabin Shugaban Kungiyar Muhammad sani yalwa suna bakin kokari Wajen ganin makarantar ta inganta.

Advertisement

Inda ko a wannan Karon ya gabatar da magunguna da suka samarwa makarantar don bada agajin gaggawa ga dalibai marasa lafiya ko kuma malamansu.

Kazalika Alkasinm sagir Da Abdullahi tasi’u da Abdalla Mustafa da  Jinaidu muhammad da Kamis kalid da kuma Murtala bashir Wadanda sugabada gudunmawa taron

Haka zalika Bai gushe ba sai da yaja hankalin wadanda basa zuwa taron a kowace Shekara cewa, Kar mutum ya damu da me zai bayar abinda kawai suka fi maida Hankali da bawa muhimmanci Shi ne dabbaka zumunci.

Advertisement
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *