DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Osasuna Ta yi Kalaci Tare da Daka wawa akan kungiyar kwallon kafa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Liverpool ta lallasa Manchester United da ci 3-0 a karawar da suka yi a yammacin yau a gaban magabata. Diaz ya jefawa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kasar Jamus ta taimakawa wata ‘yar tseren kekunan Najeriya da keken hawa domin shiga gasar Olympics dake gudana a birnin Paris yanzu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shaharren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasa Portugal Pepe ya sanar da ritayar shi daga wasan ƙwallon ƙafa. Pepe ɗan shekara 41,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, ta naɗa Abdullahi Usman a matsayin sabon mai horar da ƴan wasanta. Ƙungiyar wacce ta lashe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sabon shugabancin hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ya sanar da soke kwantaragin Paul Offor a matsayin mai horar da...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Kano Ya Amince da Nada Sabon Gudanar Da Kungiyar Kano Pillars Dangane da wa’adin da hukumar kula da kwallon...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kyaftin tawagar kwallon kafa ta Nijeriya, (Super Eagles), Ahmed Musa, ya karyata rade-radin cewa ya fice daga tawagar ‘yan wasan Nijeriya bayan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar tsara wasan ajin kwararru ta Najeriya NPFL ta sanar da ranar 31 ga watan Augusta a matsayin ranar fara babbar gasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kyaftin din Portugal Cristiano Ronaldo ya sake samun kafa wani tarihin bayan da suka doke Turkiyya da ci 3-0 a gasar Euro...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A ci-gaba da wasannin rukuni na neman lashe gasar kwallon kafa ta kasashen Turai da ke gudana a Jamus, Turkiyya ta samu...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A maraicen a wannan Juma’a ce aka bude Gasar cin kofon kwallon kafa ta kasashen nahiyar Turai Euro 2024 wadda Jamus ke...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kungiyar kwallon kafa ta Doma United, ta yi hatsarin mota ranar Litinin kamar yanda Jaridar DAILY POST. Rahotanni na nuni da cewa ...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Sabon dan wasan Real Madrid, Kylian Mbappe, ya saka hannu kan kwantiragin komawa Real Madrid daga Paris St-Germain, idan yarjejeniyarsa ta kare...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni sun ambato jaridar The Times ta Ingila, tana cewa ƙungiyar Manchester City ta gabatar da ƙara kan zargin taka doka da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kylian Mbappe ya saka hannu kan ƙwantiragin komawarsa Real Madrid daga Paris St-Germain, Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa yarjejeniyarsa ta kare...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid ta lashe Gasar Zakarun Turai (Champions League), karo na 15 a tarihinta. Madrid ta doke Dortmund...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Za’a fafata wasan ne tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Real madrid ta kasar andulus da kungiyar kwallon kafa ta Borusia Dortmond ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan Kylian Mbappé ya sanar da kawo ƙasrhen taka leda a ƙungiyar PSG a kakar wasanni ta bana, sai dai ba a...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Dan wasan gaba na kungiyar Al Nassr Cristiano Ronaldo ya karya tarihin cin kwallaye a gasar lig ta kasar Saudiyya a kakar...