DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta kafa wani kwamitin da zai samar da wani tsari mai dorewa wanda zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A makon da mukayi bankwana dashi Jam’iyyar APC ta ta kori tsohon gwamnan jihar Osun kuma tsohon ministan cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Darakta Janar na Hukumar kula da Ƴan Hidimar Kasa (NYSC), Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya bayyana cewa za a fara biyan ‘yan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta ciro gawar wani mutum da ba a san ko waye ba mai kimanin shekaru 45...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta kaddamar da Kwamitin Fasaha kan Kula da Jini domin magance matsaloli da inganta ingancin jinin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ki bayar da belin Yahya Bello. Tsohon gwamnan na jihar Kogi ya bayyana a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar Labour Party (LP) na fuskantar barazana sakamakon fucewar zababbbin shuwagabanninta zuwa babbar Jam’iyya mai mulki ta Ƙasa ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi tafiya zuwa Abuja, yayin da rikici ke ƙara tsamari a jami’yyar NNPP a jihar....
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Muta ne Bakwai a matsayin manyan Shuwagabanni zartarwa na gidan talabijin na Kasa wato...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Bayan sanara da dokar ta-ɓaci a jihar Borno, gwamnati ta sauya tsarin da ta fitar a ranar Alhamis. Gwamnatin jihar ta sanya...
DAG YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Jigawa alhaji Umar Namadi ya ce zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar a ranar 1 ga watan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A Nijeriya akwai filayen sauka da tashin jirage masu yawa amma kuma sai dai kuma ashe ta gina ne ba ta shiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Amsar Tambayoyin Da Ake Yawan Yi Akan Tsarin Zamanantar Da Kasuwanci Na Hukumar Kwastom Menene Aikin Tsarin Zamanantar Kasuwanci Na TMP?...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani jigo a jam’iyyar NNPP, Ambasada Olufemi Ajadi Oguntoyinbo, ya ce ‘yan Najeriya na cikin wahala maimakon ribar dimokuradiyya. Oguntoyinbo ya baiyyana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sama Da Ɗalibai 200 Yan Jihar Kastina da suke Jami’ar Usman Ɗan Fodio Sokoto suka amfana da Tallafin kuɗin Makaranta Daga Gidauniyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hajiya Fatima Aliko Dangote ta tallafawa Fitacciyar kungiyar yan jaridu ta (Arewa Online journalist Forum) da tallafin Shinkafa don rage raɗaɗi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hedikwatar tsaro ta Nijeriya ta ce wata Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Borno ta bayar da umarnin sakin mutane akalla 313...
TIRƘASHI: Wasu kaya sai Amale ! Idan Rana ta fito ai tafin hannu baya iya rufeta. Ina ma’abota Hulda da DATA domin gudanar da harkokin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kada ku rasa wannan damar, saka hannun jari Yanzu A company BAHAL DATA Ga dama ta samu https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bahaldata.ng DA ƊUMI-ƊUMI: An dakatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Bahal Data yazo muku da sabon tsari na data mai araha da ƙarko domin samun farin cikin ku. Exam pins...