Matatar man fetur ta Dangote ta sake ƙara farashin fetur zuwa Naira 1,175 kan kowace lita, a wani sabon sauyi da ya zama karo na uku...
Aƙalla mutane uku ake kyautata zaton sun rasu a cikin motar ɗaukar Lemo, bayan da ta daki motar Tirela a garin Imawa da ke ƙaramar hukumar...
Daga Abbas Ibrahim, tare da gudummawar Kabiru Fulatan; Abdullahi Yusuf; Salisu Ibrahim; Mustapha Muhammad da Muhammad Ya’u Rundunar Kano Neighbourhood Watch Security Corps, wadda gwamnatin...
Iran ta sake kai hare-hare sassan Isra’ila ta hanyar amfani da makamai masu linzami waɗanda a wannan karon ta yi ruwansu lokaci guda a yankunan kudanci...
Rahotanni da ke shigowa Jaridar Inda Ranka sun nuna cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari a garin Maƙarfi da ke Jihar Kaduna a daren yau. Majiyoyi...
An nada dan marigayi Ayatullah Ali Khamenei a wannan mukami ne yayin da ake dab da cika kwanaki 10 da barkewar yaki a tsakanin Iran da...
Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama da yaki da cin hanci ta SERAP ta shigar da kara a kotun ECOWAS Community Court of Justice da ke Abuja, tana...
Daga Ranar Lahadi farashin man fetur a birnin Legas na Najeriya ya yi tashin gwauron zabi, inda yanzu ya kai tsakanin ₦1,040 zuwa ₦1,080 a kowace...
A yayin da aka shiga kwana goman ƙarshe a watan Ramadan, ga tunarwar wasu muhimman ayyukan lada da ya kamata a dage da su a...
Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Najeriya NMDPRA ta bayyana cewa tashin farashin man fetur da a ka samu a gidaje mai, ya samo asali...
Gidauniyar Dr. Abubakar Bukola Saraki za ta fara raba dafaffen abinci ga masu azumi a lokacin shan ruwa wanda ta saba yi duk shekara a jihohi...
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) sun kama wani tsohon kansila da ya yi wa’adin mulki biyu a Jihar Legas tare...
Dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga 45 a wani kazamin bata-kashi da suka yi a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina. Sai...
DAGA KWAMARED ABBAS IBRAHIM Bayan watanni na rikicin siyasa da shari’a, alamu na nuna cewa Jam’iyyar Labour Party (LP) na komawa karkashin ikon asalin masu kafa...
Daga Abdullahi Yusuf tare da haɗin gwiwar Abbas Ibrahim, Mohammed Kabir Yau,Salisu Ibrahim Fagge , Mustapha Muhammad da Kabiru Fulatan Kimanin sau biyu Gobara ta...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da tura jakadu da manyan kwamishinoni 65 domin wakiltar Nijeriya a ƙasashe daban-daban da kuma Majalisar Ɗinkin Duniya. Sanarwar...
An kama wani mutum mai shekaru 43 a duniya a garin Sepeteri na Jihar Oyo, bisa zargin kashe babban yayansa, Mustapha Amidu, bayan ya yi zargin...
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙarƙashin Ma’aikatar Jin Кai da Rage Talauci ta kai tallafi ga al’ummar da gobara ta shafa a garin Zago da ke Кaramar...
Kamfanin Maltina ya bayyana cewa zai samar da ayyukan yi ga manoma sama da 20,000 a Jihar Jigawa nan da shekarar 2030, a wani sabon shiri...
Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun sanar da haramta fitar da dabbobi zuwa kasashen ketare, a wani mataki da gwamnatin kasar ta ce an dauka domin rage...