Jami’an tsaro a ƙasar Ghana sun kama jami’an gwamnati guda tara bisa zargin hannu a wani lamari da ya shafi kwantena mai ɗauke da dimbin kwayoyin...
Rundunar ƴansandan Jihar Kano ta sanar da kama wani mutum da ake zargi da yaɗa saƙonnin bidiyo da murya masu tayar da hankali da ka iya...
Gwamnatin Jihar Lagos ta kama mutane 275 a sassa daban-daban na jihar saboda yin bahaya a waje, duk da cewa akwai bandakunan jama’a da Gwamnatin ta...
Gwamnatin tarayya ta sanya wa’adin shekaru shida kafin kafa manyan makarantu a fadin kasar nan. Da yake yiwa manema labarai jawabi bayan taron majalisar zartarwa ta...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 kuma tsohon gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, ya bayyana cewa matsalar talauci da Najeriya ke fama da ita...
Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar sabbin sojoji sama...
Jami’an tsaro sun dakile wani yunƙurin garkuwa da mutane a ƙauyen Rantan da ke Ƙaramar Hukumar Bebeji a Jihar Kano, inda suka ceto mutum biyu, yayin...
Fadar Gwamnatin Amruka ta bukaci ma’aikatan offisoshin jakadancin ta da aikin su ba shi da wani muhimmanci su gaggauta barin ƙasashe shida na yankin Gabas ta...
Jami’an Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) reshen Jihar Kano sun kama wani mutum da ake zargi da safarar makamai ba bisa ka’ida ba, yayin...
Rundunar ’yansandan Jihar Oyo a kudu maso yammacin Najeriya ta sanar da kama wani mutum mai shekaru 43 bisa zargin hallaka babban ɗan’uwansa, bayan ya yi...
Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) mai hedikwata a Jos ta sanar da dakatar da Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria daga ci gaba da...
Hukumar Ƙididdiga ta Nijeriya, National Bureau of Statistics (NBS) ta sanar da cewa jimillar harajin VAT da ƙasar ta tatta a watanni uku na ƙarshen 2025...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu matasa biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da laifin kashe wani ango a wani...
Hukumar Shari’ah ta Jihar Jigawa (JSC) ta amince da tilasta wa alƙalin Kotun Shari’ar Musulunci da ke jihar yin ritaya. Wannan na ƙunshe ne a wata...
Hukumar Tsaro ta DSS ta sanar da kama wasu jami’an tsaro da ke ake zargi da amsar cin hanci wajen bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna...
Mahukuntan sojin ƙasar Iran sun bayyana cewa ƙasar na da kimanin makamai masu linzami 250,000 a ma’ajiyarta, tare da ikon harba har zuwa makamai 800 a...
Watan Ramadan wata ne mai alfarma da Musulmai ke shafe tsawon watan suna ibadar azumi, ɗaya daga cikin shika-shikan Musulunci. Baya ga kasancewarsa wata na ibada,...
DAGA UMAR IBRAHIM MUHD Babban Sakataren Hukumar Bunkasa Harkokin Ilimi ta Kasa, Farfesa Salisu Shehu, ya ce kashi 30 cikin 100 kacal na yaran da suka...
Yara biyu sun mutu yayin da wasu biyu suka tsira bayan sun nutse a wani wurin tara ruwan ambaliya da ke titin Erediauwa, kusa da Sapele...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta amince da kafa sabuwar hukuma da za ta kula da daukar ma’aikata da gudanar da harkokin ma’aikatan kananan hukumomi a fadin...