Ƙungiyar Jasawa Community Development Association (JCDA) ta ce fiye da Musulmi 4,700 ne suka rasa rayukansu a rikice-rikicen da suka auku a Jihar Filato cikin shekaru...
An gurfanar da wani matashi mai suna Ayuba Isa a Babbar Kotun Jihar Kano da ke Audu Bako Secretariat, bisa tuhumarsa da kashe abokinsa, Ibrahim Dan...
Wata matar mai shekaru 65 a Thailand, Chonthirot, ta ba da mamaki bayan ta farfado Kwanaki biyu bayan an ce ta rasu har ma ana daf...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci hukumomin tsaro su kama tsohon gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, bisa kalaman da ya yi da ake ganin na iya...
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya soki matakin Shugaba Bola Tinubu na ayyana dokar ta-ɓaci kan...
Yau Shekara 11 Da Tashin Bam A Babban Masallacin Juma’a Na Kano Ana Tsaka Da Sallah Ɗaya daga cikin hare-haren tashin hankali da jihar Kano ta...
Rahotanni da suke fitowa daga Karamar Hukumar Rogo an tabbatar da mutuwar wani mazaunin yankin sakamakon wani lamari da ya faru da wasu Fulani da suka...
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu, ya amince da kafa tawagar Nijeriya a Ƙungiyar Aiki na Haɗin Gwiwa kan Tsaro Tsakanin Amurka da Nijeriya (US-Nigeria Joint Working Group),...
Hukumomin Hong Kong sun ce mutanen da suka mutu a gobara mafi muni da ta auku a birnin sun kai akalla mutane 83 yayin da ma’ikatan...
Yan bindiga sun sake yin garkuwa da manoma 24, a gonar shinkafa da ke karamar hukumar Shiroro a Jihar Neja Mazauna yankin sun ce maharan sun...
The Founder of MAAUN Group of Universities, Prof. Adamu Abubakar Gwarzo, has donated a fully equipped two-storey building—featuring modern classrooms, digital language laboratories, multimedia studios, and...
Hukumar kashe gobara ta ƙasa reshen jihar Kano, tare da haɗin gwiwar kasuwar Wayoyi ta Farm Center, ta nada Hon. Da’u Aliyu Abubakar (Kogunan Ƙasar Hausa)...
Iyalan marigayi Ahmed Musa, dalibin da aka kashe a Government Technical College Malali, Kaduna, a ranar 16 ga Fabrairu 2025, sun bayyana rashin jin daɗinsu kan...
Fitaccen malamin addinin Musulunci nan daga Jihar Bauchi, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya rasu. Ɗansa, Sayyadi Ali Dahiru Usman Bauchi ne, ya tabbatar wa Aminiya rasuwar...
Ɗaya daga cikin manyan jiga-jigan jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a Kano, Alhaji Ibrahim Ali Amin Little, ya yi Allah-wadai da hare-haren da ’yan bindiga suka...
Jami’an Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Najeriya, sun bankaɗo muggan ƙwayoyi da aka ɓoye a wasu manyan ɗakunan ajiyar kayayyaki da...
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya ce talauci ne babban dalilin da ya haifar da matsalolin a Arewa. Ya bayyana haka ne a Kaduna lokacin bikin...
Babban Kwanturola-Janar na Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), Adewale Adeniyi, ya bayyana cewa hukumar ta kammala dukkan shirye-shiryen fara gwajin ta’ammali da miyagun ƙwayoyi ga sabbin...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin ƙarin tsauraran matakan tsaro a manyan yankunan dazuka na jihohin Kwara, Niger da Kebbi sakamakon ƙarin tashin...
Rundunar ’yan sandan jihar Neja ta ce wani mutum da ake zargin ɗan fashi da makami ne, mai Suna Aliyu Salihu, ya mutu bayan harbin da...