Connect with us

News

Yara miliyan 3.6 za a yi wa rigakafin cutar Polio a Kano a watan Janairu – Ganduje

Published

on

FB IMG 16418273970121851
Spread the love

<p><strong>Daga  Yasir sani Abdullah<&sol;strong>&NewLine;<p>&nbsp&semi;&NewLine;<p>Gwamnan Jihar Kano&comma; Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa yara miliyan 3&period;6&comma; Æ´an ƙasa da shekara 5 ne za a yi wa rigakafin cutar shan inna a gangamin Makon Haihuwa da kula da lafiyar Yara na watan Janairu&period;&NewLine;<p>A cewar sa&comma; aikin gangamin za a gudanar da shi ne tare da jami’an kai daukin gaggawa yayin annoba&comma; inda jami’an rigakafin za su bi gida-gida don yi wa yara &OpenCurlyQuote;yan kasa da shekaru 5 rigakafin cutar shan inna&period;<div class&equals;"mvp-post-ad-wrap"><span class&equals;"mvp-ad-label">Advertisement<&sol;span><div class&equals;"mvp-post-ad"><script async src&equals;"https&colon;&sol;&sol;pagead2&period;googlesyndication&period;com&sol;pagead&sol;js&sol;adsbygoogle&period;js&quest;client&equals;ca-pub-1374170078221491"&NewLine; crossorigin&equals;"anonymous"><&sol;script>&NewLine;<&excl;-- Horizontal Responsive -->&NewLine;<ins class&equals;"adsbygoogle"&NewLine; style&equals;"display&colon;block"&NewLine; data-ad-client&equals;"ca-pub-1374170078221491"&NewLine; data-ad-slot&equals;"5521835080"&NewLine; data-ad-format&equals;"auto"&NewLine; data-full-width-responsive&equals;"true"><&sol;ins>&NewLine;<script>&NewLine; &lpar;adsbygoogle &equals; window&period;adsbygoogle &vert;&vert; &lbrack;&rsqb;&rpar;&period;push&lpar;&lbrace;&rcub;&rpar;&semi;&NewLine;<&sol;script><&sol;div><&sol;div>&NewLine;<p>&OpenCurlyDoubleQuote;Manufar Makon Haihuwa da kula da Yara da Mata masu juna biyu shi ne inganta harkokin kiwon lafiya ga mata masu juna biyu da &OpenCurlyQuote;ya’yansu&period;” Inji shi&period;&NewLine;<p>Cikin sanarwar da Babban Sakataren yada labaran Mataimakin gwamna&comma; Hassan Musa Fagge ya fitar&comma; Gwamnan wanda mataimakinsa&comma; Nasiru Yusuf Gawuna ya wakilta&comma; ya baiyana hakan a ranar Lahadi a Ƙaramar Hukumar Ungogo&comma; yayin ƙaddamar da gangamin makon haihuwa da kula da yara da mata masu juna biyu a jihar&period;&NewLine;<p>Ya kara da cewa gwamnatin jihar Kano ta himmatu sosai wajen samar da isassun kayan aikin kiwon lafiya ga al’ummarta saboda haka… &OpenCurlyDoubleQuote;bai kamata mu yi kasa a gwiwa ba wajen ganin mata masu juna biyu suna zuwa asibiti a fadin jihar”&period;&NewLine;<p>Gwamnan ya yabawa Gwamnatin Tarayya&comma; Shugabannin Kananan Hukumomi&comma; Masarautu da kuma masu bada tallafi a fannin kula da lafiya bisa jajircewar da suka yi na ganin an samu ci gaba mai ma’an&comma; don haka ya bukace su da su kara kaimi kan nasarar da aka samu a aikin&period;<div class&equals;"mvp-post-ad-wrap"><span class&equals;"mvp-ad-label">Advertisement<&sol;span><div class&equals;"mvp-post-ad"><script async src&equals;"https&colon;&sol;&sol;pagead2&period;googlesyndication&period;com&sol;pagead&sol;js&sol;adsbygoogle&period;js&quest;client&equals;ca-pub-1374170078221491"&NewLine; crossorigin&equals;"anonymous"><&sol;script>&NewLine;<&excl;-- Horizontal Responsive -->&NewLine;<ins class&equals;"adsbygoogle"&NewLine; style&equals;"display&colon;block"&NewLine; data-ad-client&equals;"ca-pub-1374170078221491"&NewLine; data-ad-slot&equals;"5521835080"&NewLine; data-ad-format&equals;"auto"&NewLine; data-full-width-responsive&equals;"true"><&sol;ins>&NewLine;<script>&NewLine; &lpar;adsbygoogle &equals; window&period;adsbygoogle &vert;&vert; &lbrack;&rsqb;&rpar;&period;push&lpar;&lbrace;&rcub;&rpar;&semi;&NewLine;<&sol;script><&sol;div><&sol;div>&NewLine;<p>A nasa bangaren&comma; kwamishinan lafiya na jihar Dr&period;Aminu Ibrahim Tsanyawa ya bukaci iyaye su bada hadin kai ga jami’an rigakafi domin ganin an samu nasarar aikin&period;&NewLine;<p>Sauran masu ruwa da tsaki da suka yi jawabi a yayin bikin sun hada da wakilin Sarkin Kano&comma; Dankadan Kano Dr&period; Bashir Muhammad&comma; shugaban karamar hukumar Ungogo Alh&period;Abdullahi Garba Ramat da wakilan kungiyoyin bada tallafi&period;&NewLine;

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version