Connect with us

Politics

Muna Neman Jam’iyyar Haɗaka Amma Sai Wadda Za Ta Bani Takarar Shugaban Ƙasa Ko Mataimaki — Kwankwaso 

Published

on

Spread the love

Jagoran Jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Kwankwaso ya bayyana ɗaya aga cikin matakan da zai iya ɗauka don tunkarar zaɓen 2027.

Yayin jawabinsa a wani taro na Kwankwasiyya, Sanata Kwankwaso ya ce “a matakin ƙasa muna neman jam’iyyar da za mu haɗa kai da ita, amma sai wadda za ta ba ni takarar shugaban ƙasa ko na mataimaki”.

Yan Bindiga Sun Yi Barin Wuta Tare Da Hallaka Mutane Da Dama A Wata Kasuwa A Neja

Wannan na zuwa nea daidai lokacin da ake ci gaba da raɗe-raɗin shirin ficewar Gwamna Abba Kabir daga NNPP zuwa APC, lamarin da Kwankwaso ya bayyana ”tamkar mafarki”.

Cikin jawabin nasa, jagoran na Kwankwasiyya ya kuma soki salon siyasar Shugaba Tinubu inda yake cewa tarin gwamnoni a jam’iyyar APC ba ya nufin tabbacin lashe zaɓe kamar yanda BBC HAUSA ta ruwaito

Advertisement

 

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *