DAGA MUHAMMAD SARKIN YAƘI Dujiman Giade Ya Tallafawa Marayu da Marasa Galihu Kimanin 400 da Tallafin Naira Dubu 10,000 Domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar mata ‘yan jarida ta NAWOJ reshen jihar Kano ta ce daga cikin sama da mutum 1,000 da ake cin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan Kasuwar da ke kasuwanci a jihar Kano na Cigaba da kokawa bisa kama Kayansu da Hukumar Kwastom Keyi ba tare...
TAMBAYA: Shin ana saka kaya a Aljanna ko kuwa yadda a ka tashi haka za a ci gaba da zama? Tare da Imam Bello Mai-Iyali TAMBAYA:...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Malam Abba Adamu Koki ya ce rabuwar kawunan yan arewa da ake samu shi ne babban abin da ke kawo koma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dan jarida da ke Jihar Kano. Muhammad Muhammad Zahraddin , ya nuna matuƙar damuwarsa da yadda yara matasa ke yawo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta Hussaini Adamu Dake kazaure a jihar jigawa Dakta Sabo wada Dutse, yace ba’a iya karatun...
Ba wai sabon abu ba ne cewa takarar shugabancin majalisar dattawa ta Akpabio da Barau ta samu karɓuwa daga ɓangarori da dama. Tun daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sanda sun kashe kasurgumin dan ta’adda Madaki Mansur tare da wasu 11 a wani samame a Dajin Alkaleri da...
DAGA ISHAQ ISMA’IL ALIYU Kungiyar Maratayi community organization Ta gudanar da tsaffatace Titin unguwar Maratayi Da Kewaye. An gudanar da aikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ɗalibai Mai suna TUDUN YOLA STUDENT ASSOCIATION[TUYOLSA] dake jahar kano cikin karamar hukumar gwale ta gudanar da...
Shugabannin dalibai na makarantun Jami,a (Students Union) su na gudun mawar da za su iya bawa yan uwan su dalibai dan ganin an magance wannan...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud A duk lokacin da al,ummarmu zasu zaɓi shugaba ya zama wajibi su duba da idon basira domin...
Barace Barace kananan yara akan danger banbar matsala ce kuma barazana ce ga rayuwar al, umma domin shi yaro halittar Allah ne da...
It is time for Nigerian youths to be aware of the current state of poverty in the country. Alamin said, at a time when...
Daga maryam bashir musa Komawar matasa harkar noma da kiwo hanya ce wace zata kawo babban sauyi a kasa baki daya,duba da yanayi...
Daga yasir sani abdullahi Kalubale wani bangare ne nassara a cikin kasuwanci amma al,umma da dama basa la,akari da wannan dama saidai nassara. ...
Daga muhammad muhammad zahradini wani mai sana,ar dako a kasuwa yace yana samun sama da naira 150000 a wata, yabaiyana hakan ne ayayin da yake...
Daga kabiru basiru fulatan Wani babban Dan kasuwa a singa yace tashin kaya yasamu asaline da manyan kamfanunu Aminu Muhammad tahir yabaiyana hakan ne...
Daga muhammad muhammad zahraddin Mazan Kano Na Ƙoƙarin Mamaye Sana’ar Gashin Masara An fi ganin mata na sana’ar gashin masara a bakin hanya, musamman ƙabilu...