Gwamnatin Jihar Katsina ta ayyana Litinin, 14 ga Yuli, 2025, a matsayin ranar hutu domin girmama marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu a Najeriya (JAMB) ta bayyana zargin cewa ɗalibin da ya fi kowa samun maki a jarrabawar bana ya aikata ha’inci....
Wasu manoma a jihar Kano sun bayyana jin daɗinsu kan saukar da aka samu a farashin shinkafa, sai dai sun koka da hauhawar farashin taki da...
Shugaban Jami’o’in Maryam Abacha da ke Kano da Jamhuriyar Nijar, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bayyana rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, a matsayin babban gibi...
Gidauniyar ADG Care Foundation ta yaye matasa 650 a matsayin rukunin farko da suka kammala horo a shirin ta na ƙasa na koyon ƙwarewar fasahar sadarwa...
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi yana da shekara 82 da haihuwa. Wata sanarwa da Garba Shehu mai magana da yawunsa ya fitar...
Kungiyar SERAP ta kai ƙarar NNPCL bisa zargin batar da makudan kuɗaɗen da aka ware don gyaran matatun mai, tare da gargaɗin cewa hakan na haifar...
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya haddasa ambaliya a wasu yankunan arewa maso gabashin Spain tare da kawo tseko ga zirga-zigar jiragen sama da na...
Gwamnatin jihar Adamawa ta ayyana dokar ta baci ta hana zirga-zirgar mutane na tsawon sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde da ke kudancin jihar, bayan samun...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) reshen jihar Kano ta sanar da dakatar da shugaban jam’iyyar na Karamar Hukumar Birni, Hon. Ibrahim Rabi’u Change, da mataimakinsa,...
Shugabancin Majalisar Tarayya na fuskantar matsin lamba daga ciki da wajen majalisa, sakamakon gazawar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na biyan dubban ‘yan kwangila da suka kammala...
Gwamnatin Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta amince da kashe fiye da naira biliyan 69 domin gudanar da ayyuka a fannonin ababen more rayuwa,...
Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum dubu shida da ɗari takwas a watanni shida na farkon shekara ta 2025 sanadiyyar matsalar tsaro da ke addabar...
Rogo A wani yunkuri na tallafa wa manoma da bunkasa harkar noma a shugaban karamar hukumar Rogo, Alhaji Abubakar Mustapha Rogo, ya kaddamar da kwamitin raba...
A daidai lokacin da shugaban Amurka Donald Trump ke kokarin aike wa da daruruwan fursunonin Venezuela zuwa wasu kasashen Afirka, an samu rarrabuwar kawuna tsakanin kasashen...
Gwamnatin Jihar Taraba ta haramta duk wani biki ko ɗabi’ar da ta shafi “signing out” da ake yi tsakanin ɗaliban makarantun firamare da sakandare a fadin...
Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta yi watsi da ƙarar da wani lauya, Barista Abba Hikima, ya shigar a madadin wasu marasa...
Wasu lauyoyin gwamnatin Kano da suka nemi a sakaya sunan su sun koka bisa yadda suka zargi kwamishinan shari’a da mayar musu da aiki baya, tare...
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar, ya bayyana cewa Najeriya ba za ta amince da matsin lamba da Amurka ke yi na karbar ‘yan Venezuela...
Jihar Kano ce ta fi sauran jihohin Najeriya yawan sabbin masu rijistar Lambar Shaidar Dan Kasa ta Najeriya (NIN) tsakanin watan Janairu zuwa Yuni na shekarar...