Connect with us

News

Jami’an NDLEA Sun Bankaɗo Wasu Koguna Da Ake Hada-hadar Miyagun Ƙwayoyi A Kano

Published

on

IMG 20260506 231122 109

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA reshen Jihar Kano, ta ce ta gano wasu manyan koguna da ramuka da ake amfani da su wajen hada-hadar miyagun ƙwayoyi a yankin Rimin Kebe da ke birnin Kano.

Wannan na ƙunshe cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, Sadiq Muhammad-Maigatari, ya fitar a ranar Laraba a Kano.

Advertisement

Kotun Koli Da Gwamna Abba Ne Kadai Ke Da Wuka Da Nama Kan Batun Masarautar Kano  —Ganduje

Jami’in ya ce an gano waɗannan wurare yayin wani samame da rundunar ta kai na “Operation Sharar Mafaka” don murƙushe hada-hadar miyagun ƙwayoyi a faɗin jihar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending