Matatar man Dangote za ta buɗe sayar da hannayen-jarinta na farko ga jama’a (IPO) ranar Litinin, lamarin da zai bai...
Rarar da Nijeriya ta samu a cinikin kayayyaki da ƙasashen waje ta haura naira tiriliyan 12.60 a zango na biyu na shekarar 2026, fiye da ninki...
Kamfanin Nestlé Milo ya tallafa wa masu sana’ar sayar da shayi 2,000 a Kano da Jos ƙarƙashin shirinsa na tallafa wa kwastomomin da suka jima suna...
Matatar mai ta Dangote ta sanar da sauya tsarin karɓar kuɗin sayen man fetur da sauran kayayyakin mai, inda daga yanzu za a riƙa biyan kuɗi...
Attajirin Nijeriya Aliko Dangote na tunanin Kenya a matsayin wurin da zai gina sabuwar matatar mansa a Gabashin Afirka mai iya tace ganga 650,000 a rana,...
Attajirin ɗan kasuwa na Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana shirinsa na gina wani sabon matatar mai mai ƙarfin tace ganga 650,000 a rana a yankin Gabashin...
Hukumar Kididdiga ta Ƙasa (NBS) ta sanar cewa hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya ƙaru zuwa kashi 15.38 cikin ɗari a watan Maris na shekarar 2026,...
Duk da raguwar farashin danyen mai a kasuwar duniya daga dala 130 zuwa dala 100 a kowace ganga, ’yan kasuwar mai a Najeriya sun ki rage...
Matatar man fetur ta Dangote ta sake ƙara farashin fetur zuwa Naira 1,175 kan kowace lita, a wani sabon sauyi da ya zama karo na uku...
Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Najeriya NMDPRA ta bayyana cewa tashin farashin man fetur da a ka samu a gidaje mai, ya samo asali...
Masu harkar sayar da man fetur a Najeriya, tare da masana harkar makamashi, masu sa ido da ƙungiyoyin ƙwadago, sun bayyana damuwa kan yadda ake fama...
A yayin da fasahar zamani ke ci gaba da sauya yadda ake yada labarai, masana na nuna cewa aikin jarida ya koma dandalin intanet, inda ake...
Matatar man fetur ta Dangote ta yi gargaɗin cewa farashin litar fetur a Nijeriya na iya haura N1,400 idan har ƙasar ta koma dogaro kacokan da...
Kamfanin First Class Refreshment Limited na Nijeriya ya samu lasisin gudanar da kasuwanci (franchise) daga kamfanin Silk United Company na kasar Saudiyya, a wani mataki da...
Yayin da Najeriya ke cigaba da ƙoƙarin haɓaka aikin tace man fetur a cikin gida, bayanan da hukumar kula da harkokin sarrafawa, sayarwa da rarraba man...
Kamfanin Kasuwa – Patake Caravan Digital Livestock Market ya ƙaddamar da sabon dandamali na zamani da ke nufin sauƙaƙa harkokin kasuwanci, tallata dabbobi da kuma ƙarfafa...
Babban Bankin Ghana (BoG) ya dakatar da lasisin cinikin kuɗaɗen ƙetare na bankin UBA reshen ƙasar, na tsawon wata ɗaya daga ranar 18 ga Satumba, 2025....
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta bayyana cewa hauhawar farashin kaya a Najeriya ya ragu zuwa kashi 22.22 cikin dari a watan Yuni 2025, daga kashi...
Yayin da al’ummar Musulmi ke shirin gudanar da bikin Babbar Sallah a bana, hauhawar farashin kayan abinci, musamman kayan miya, na kara jefa jama’a cikin damuwa...
Kamfanin Mai na Ƙasa, NNPCL, ya sanar da shirin rufe matatar mai ta Port Harcourt domin gudanar da gyaran injiniya da nazarin dorewar aiki daga 24...