DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI In ba a Manta ba a ƴan kwanakin da suka shuɗe ne jaridar fobres ta fitar da gwarzon nahiyar Afirka wanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bankin Duniya ya ce har yanzu gwamnatin tarayya na iya biyan tallafin man fetur kasancewar har yanzu farashin man fetur a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu amfani da layukan sadarwa a Najeriya sun kashe kusan naira tiriliyan 2.6 wajen siyan katin waya da na data a cikin...
Kamfanin Sadarwa na MTN ya sha alwashin cewa duk wasu abokanan huldarsa da yake bi bashi su kwana da sanin cewa sai sun biya. Kamfanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin kasa CBN na gargadin kin amincewa da duk wata takardar kudi ta banki saboda fargabar cewa tsofaffin takardun kudi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Katafaren Kamfanin Dangote da ke Najeriya ya musanta zargin cewar ya sanya kansa cikin haramcaciyar musayar kudaden waje, inda ya gargadi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan kasuwar Man fetur sun bayyana cewa, Farashin man zai iya komawa Naira 700 zuwa 800 kan kowace lita. Dalilinsu shine...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin jihar Ondo ta rubutawa babban alkalin jihar, Mai shari’a Olusegun Odusola, da ya kafa kwamitin da zai binciki zargin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bankunan kasuwanci a jahar Kano sun bayyana damuwarsu akan yadda babban bankin kasa CBN ya takaita ba su takardun kudi na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanonin jiragen sama na cikin gida a karkashin inuwar kungiyar masu kamfanin jiragen sama ta Najeriya na neman gwamnatin tarayya ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwanaki kadan bayan sanar da rage farashin kuɗin siminti, kamfanin BUA cikin sirri ya kara farashin kayan abinci, musamman buhun sukari...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dattawa ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta mayar da matatun man kasarnan hannun masu zuba jari domin Jinginarwa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bankin Duniya ya ayyana kudin Nijeriya wato Naira, cikin kudaden da suka fi rasa darajarsu a fadin nahiyar Afirka. Naira ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun kakaba dokar hana fitar da Makamashin iskar Gas zuwa Najeriya da wasu kasashe, kamar yadda yake...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar gudanarwar kamfanin siminti na BUA ya sanar da rage farashin kudin simintin zuwa Naira 3,500 daga ranar 2 ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ziyarar da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kai kasar Indiya ta fara haifar da ‘Da mai ido, A yayin da tun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfaninmu POS Na MoreMonee ya shirya daukar ma aikata musamman Aggregators da kuma agent tare da DSA ma ana ma’aikatan cikin office,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Sadarwa ta kasa, NCC, ta bayyana cewa masana’antun cikin gida sun samu kudaden shiga da ya haura Naira bilyan 55 sakamakon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwastomomin da suke shan wutar lantarki a kasashen Nijar da Togo da Benin sun ki biya bashin sama da Naira biliyan 132.2...