Dangote ya samu N177b daga siminti a shekarar 2021 Aliko Dangote, shugaban rukunin Dangote, ya samu zunzurutun kudi har Naira biliyan 177 daga hannun jarin sa...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Inuwar Tagwaye ta Ƙasa, reshen Jihar Kano ta gudanar da zaɓen shugabaninta karo na farko, domin sake fasalin shugabancin...
Daga idris Gashuwa A watan Agustan shekarar 2018, kamfanin na Apple ya taba zama na farko da darajarsa ta kai dalar Amurka tiriliyan 1. Rahotanni...
Muhammad Zahraddin gabanin taron ƙungiyar ƙasashe masu arzikin fetur da ƙawayenta ta Organization of Petroleum Exporting Countries (OPEC+) ranar Talata. Kamfanin labarai na Reuters ya ruwaito...
Hukumar Ci gaban Fasahar Zamani ta Ƙasa, NITDA ta ce ta horar da ƴan Nijeriya 120,000 a faɗin ƙasar nan a kan Ilimin Fasahar Zamani. Darakta-Janar...