DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Ingila ya yi gargadi cewa Burtaniya za ta shiga koma bayan tattalin arziki yayin da ya ƙara ƙudin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu amfani da wayar sadarwa sun kashe aƙalla Naira Tiriliyan 1.25 wajen kira da data a cikin watanni shida...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Babban Bankin Ƙasa, CBN ya baiwa bankin TajBank, wanda shine kan gaba wajen harkar bankin da ba kudin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar da ke kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya, ta soke lasisin kamfanin jiragen sama na Dana Airlines,...
Daga yasir sani Abdullah Shafin Twitter, ya maka gwamnatin Indiya a gaban kotu bayan da aka ba shi umarnin cire wasu abubuwa...
Kasuwannin dabbobi na cigaba da samin masaya, duk da tsadar da dabbobi suke yi a kasuwanni. Daga Sodiq Waya Kasuwanin dabbobi na cigaba da...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar wakilai ta zargi kamfanin mai na kasa, NNPC da sace Biliyan 10 na tallafin man fetur Jarumi Ali...
Daga kabiru basiru fulatan Wani rahoto da aka fitar ya bayyana cewa ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya na gurgunta tattalin arziki tare...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Alhamis ne Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da matatar mai ta kamfanin Duport Midstream Energy Park a unguwar...
Daga kabiru basiru fulatan Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci kamfanin sadarwa na MTN ya biya wani mawaki, Liberty Williams,...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Yawancin kasashen Afirka sun dogara da Rasha da Ukraine wajen sayen kayan abinciImage caption: Yawancin kasashen Afirka sun...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin wucin-gadi domin binciken yadda aka gudanar da biyan kudaden tallafin man fetur a...
Daga Kabiru basiru fulatan Whatsapp ya sanar da fara amfani da ƙarin harsuna uku na Afirka da suka haɗa da harshen Hausa a wayoyin komai da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dokar farko game da yin rubutu kan Bitcoin ita ce: kar ka yi rubutu kan Bitcoin. Labarin kudin dijital mafi shahara a...
Daga muslim yunus Abdullahi Hukumar da ke kula da makamashin gas ta Saudiyya ta sanar da ƙarin kuɗin gas ɗin girki da kashi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƴan kasuwa a Najeriya sun shigar da madara ta kimanin naira biliyan 27, 664. PSG Za Ta Dauko Zidane...
Daga yasir sani Abdullah Babban Bankin Duniya ya yi hasashen cewa ƴan Najeriya da Angola za su fuskanci ƙarin tsanani na hauhawar farashi da rashin...
Daga maryam bashir musa A karo na hudu cikin shekarar nan, wutar lantarki ta sake dauke wa a Najeriya gaba daya, inda ilahirin...
Daga Maryam bashir musa Gwamnatin Jihar Yobe tare da hadin gwiwar wani kamfanin kasar Masar sun kammala shiri tsaf domin kafa kamfanin sarrafa nama...
Daga Muslim yunus Abdullahi Masu motoci a Amurka na shan baƙar wuya a faɗin Amurka inda suke biyan aƙalla dala biyar kimanin naira...