Sports
Mbappe Ba Zai Buga Wa Madrid Wasan El Clasico Ba
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke kasar Spain, ta sanar da cewa fitaccen ‘dan wasanta Kylian Mbappé, ba zai samu damar buga wasan hamayya na El-Clasico da za ta kara da babbar abokiyar gabarta Barcelona ba, a daren Lahadi.
Kungiyar ta ce Kylian Mbappé, wanda kuma shi ne kyaftin din kasar Faransa, har yanzu bai kammala murmurewa daga raunin da ya samu ba, a fafatawar da suka yi da Real Betis, a ranar 24 ga Afirilun 2026.
Karin Haske Akan Neman Takarar Sanatan Kaduna ta Arewa da Turadu Sha’aban ya fito a ADC
Wannan wasa na yau ka iya tantance kungiyar da za ta lashe La Liga, domin ko Barcelona ko da canjaras ta yi, shi ke nan ta daga kofin.
-
News5 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Cafke Mai Safarar Makamai, Sun Kwato Harsasai 637 A Kaduna
-
News7 days ago
Jami’an NSCDC Sun Cafke Mutane Biyu Da Saniyar Da Ake Zargin Ta Sata Ce A Kano
-
News4 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
