Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane takwas da ake zargi da hannu a rikicin da ya barke...
Jagoran Sanatoci, Sanata Opeyemi Bamidele ya ce, sauran majalisun dokokin jihohi suna da har zuwa ranar Talata, 17 ga Nuwamba, 2026 na su miƙa rahotanninsu kan...
Matasa uku sun rasa rayukansu a unguwar Tudun Kusa da ke Ƙaramar Hukumar Zariya a Jihar Kaduna, bayan sun shiga wani ramin masai domin ciro wayar...
An samu ɓarkewar rikici a ƙaramar hukumar Bichi bayan da wasu ɓatagari ɗauke da makamai suka kai hari kan ayarin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar mataimakin...
Wani sabon rahoton tsaro ya bayyana cewa aƙalla mutane 835 ne suka mutu sakamakon hare-haren ƴan bindiga, ƙungiyoyin masu tayar da ƙayar baya da sauran matsalolin...
Gwamnatin Nijar ta haramta fitar da gyaɗa zuwa ƙasashen waje, a wani mataki na tabbatar da wadatar gyada a kasuwannin cikin gida da kuma tallafa wa...
Wasu manoman kaji da masu kiwon dabbobi a jihohin Kebbi, Sokoto da Zamfara sun dakatar da sana’arsu sakamakon tsadar abincin dabbobi, wadda ke ƙara jefa harkar...
Jihar Kano za ta karɓi bakuncin babban taron masana’antar kiwon kaji na Arewacin Nijeriya (Northern Nigeria Poultry Conference and Exhibition 2026), wanda ake sa ran zai...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta kuɓutar da mutane 19, waɗanda suka haɗa da mata da yara, bayan shafe kwanaki 22 a hannun ’yan bindiga. An...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASUU) ta bayyana cewa ba ta goyon bayan wata jam’iyya ko ɗan takara gabanin babban zaɓen 2027, tare da gargaɗin ɗaukar mataki...
Akalla mutum 53 ne suka mutu sakamakon arangamar da ta barke tsakanin ’yan bindiga da ’yan sa-kai a Jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Nijeriya....
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ebonyi ta kama wasu matasa biyu bisa zargin ƙulla makircin yin garkuwa da ɗaya daga cikinsu domin karɓar kuɗin fansar Naira miliyan...
Jami’an tsaro a Pakistan sun kama wasu ’yan Najeriya 20 bisa zargin hannu a safarar miyagun ƙwayoyi a biranen Islamabad da Rawalpindi. A yayin samamen da...
Hukumar kashe gobara ta Jihar Legas ta yi nasarar shawo kan wata gobara da ta tashi a kasuwar Ola da ke yankin Adedeji, Itire, a ƙaramar...
Gwamnatin jihar Bauchi ta dakatar da Sarkin Lame, Yakubu Aliyu, bisa zargin karɓar haraji ba bisa ƙa’ida ba, tsoma baki a harkokin mallakar filaye da kuma...
Aƙalla dalibai bakwai na Jami’ar Nijeriya da ke Nsukka, a Jihar Enugu, sun mutu yayin da suke gudanar da shagulgulan murnar kammala karatunsu a fannin hada...
Rundunar ’Yansandan Jihar Kano ta kama wani matashi mai shekaru 27 mai suna Abba Abubakar bisa zargin fasa shaguna huɗu tare da sace wayoyi 222 a...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da daftarin kasafin kudin shekarar 2027 na sama da Naira tiriliyan 1.1 a gaban Majalisar Dokokin jihar. Gwamnan ya...
Dakarun sojin Najeriya sun cafke wani mutum da ɗansa bisa zargin alaƙa da ƙungiyoyin ’yan ta’adda a Jihar Sakkwato. An kama waɗanda ake zargin, Muhammadu Ali...
Hukumar kula da ƴan gudun hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce kusan mutane dubu 64,000 ne suka ƙetara Nijar daga arewacin Najeriya cikin wannan shekara...