Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta ta cafke wata mata mai shekaru 54, mai suna Umadi, bisa zargin shirya garkuwa da kanta domin karɓar kuɗin fansa naira...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da addabar dajin Falgore da kewayensa da fashi da makami. Kakakin rundunar, CSP...
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya tana tunani a kan gudanar da jarrabawa ga ‘yan ƙasar masu digiri daga ƙasashen ƙetare, musamman digiri daga ƙasashen Afirka, domin daƙile matsalar...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), reshen Jami’ar Jihar Zamfara, ta sanar da shirin tsunduma yajin aiki marar ƙayyadadden lokaci daga daren ranar 11 ga Nuwamba,...
Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya ta bayyana cewa an kashe mutane 418, yayin da aka yi garkuwa da wasu 227 a sassa daban-daban na ƙasar cikin watanni...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu mata matasa 17 bisa zargin yin rawa a kafar sada zumunta ta TikTok da kuma wasu da ake...
Tsohon gwamnan Jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu, ya ce a baya ya taɓa sayar da manyan makamai ga ƙasashe daban-daban, ciki har da Libya a...
Gwamnatin Tarayya ta ce tana shirin samar da tsarin rajista da bayar da lasisi ga ’yan kasuwar kayan bola domin dakile satar kayayyakin gwamnati da lalata...
Hukumar Hana yi wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Ta’annati EFCC, ta fara bincike cikin sirri akan shugabannnin ƙananan hukumomi 774 na sassan Nijeriya kan halin gudanarwa da...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta cire rajistar masu zaɓe 1,608,660 da aka gano ba su inganta ba, bayan kammala nazarin rajistar zaɓe...
Wata Babbar Kotu a Jihar Kano ta wanke tare da sallamar Yusuf Nadabo Kawule, wanda aka gurfanar bisa zargin kashe matarsa a shekarar 2021. Mai shari’a...
Wata kotun soji a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo (DR Congo) ta yanke wa sojoji 66 hukuncin kisa, bayan samun su da laifuka uku, ciki har da nuna...
An rantsar da alƙalai 375 da za su yi aiki a kotunan sauraron ƙararrakin zaɓen 2027 a Najeriya, gabanin babban zaɓen da ake sa ran gudanarwa...
Hukumar NDLEA da ke yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Nijeriya ta ce ta kama wata ’yar ƙasar Uganda, Farida Nansubuga a filin jirgin...
Wasu da ake zargin ɓarayi ne sun kwance tare da sace fanka 25 a wani babban masallacin Kanzul Mudalsam da ke unguwar Gwammaja, a kan titin...
Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida na Ƙasa (NUJ), Comrade Alhassan Yahya Abdullahi, ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga tsohon shugaban NUJ na Jihar Kano, kuma ɗan takarar mataimakin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna, ta daƙile harin wasu da ake zargin ɓarayi ne, tare da ƙwato shanu 39 da aka sace a ƙauyen Illa, da...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta cafke wani lodin miyagun ƙwayoyi da aka ɓoye cikin kujerun zama na sofa da kuma...
Gwamnan Jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APM, Seyi Makinde, ya shawarci magoya bayan jam’iyyarsa da su karɓi kuɗin da ’yan siyasa ke...
Rundunar yaƙi da fadan daba da kwacen waya ta Jihar Kano ta kama wani matashi da aka fi sani da Ali Baban Jakai, bisa zargin jagorantar...