News
Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or 2026
Ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Ingila, Harry Kane, ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasa ta duniya ta Ballon d’Or ta shekarar 2026, bayan nuna bajinta a kakar wasa ta 2025/2026.
Kane, mai shekaru 33, wanda ke taka leda a ƙungiyar Bayern Munich ta Jamus, ya zura ƙwallaye 73 a wasanni 65 da ya buga a kakar wasan da ta gabata.
EFCC ta kama ‘yan China 14 A Masanaʼantun Sarrafa Lithium Ba Bisa Ka’ida Ba
Nasarar ta nuna irin ƙwarewa da tasirin ɗan wasan a fagen ƙwallon ƙafa, inda ya taka muhimmiyar rawa wajen samun nasarori ga ƙungiyarsa.
-
News15 hours ago
Wani Jami’an Dansanda Ya Kashe Abokiyar Aikinsa Kuma Ya Kashe Kansa A Kogi
-
News6 days ago
Matasa A Unguwar Gama Sun Yi Kira Ga Majalisar Dokokin Kano Ta Ladabtar Da Ɗan Majalisar Nassarawa Kan Zargin Cin Zarafin Gwamna
-
News7 days ago
Shugaba Tinubu Ya Ce Ba Zai Dawo Da Tallafin Man Fetur Ba Kuma Ba Ya Da-na-sanin Cire Shi

