An tsare wasu ƴan ƙasar Uganda biyu bisa zargin cin mutuncin shugaba Yoweri Museveni, da uwargidan shugaban ƙasar Janet Museveni...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sannannen mai sha’awar shiga irin ta mata din nan Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ya shaki iskar ‘yanci bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen mawakin nan dan arewacin Najeriya mai suna Dauda Kahutu Rarara ya ce ban ji ko ‘dar’ ba game da goge shafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An tsare wani dan Najeriya Junaidu Abdullahi aka Sani da Abusalma, a gidan yari bayan ya yada wani faifan bidiyo a shafinsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta bukaci mata da su daina shiga masana’antar Kannywood, inda ta bayyana cewa illar shiga masana’antar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI A wani faifan bidiyo da tsohuwar jaruma Samera Ahmad ta wallafa an hangi jama’a zagaye da jaruma Mansura Isa inda aka ji Samera...
Hukumar Hisbah ta cika hannu da jarumin TikTok, Al’ameen Wanda aka fi sani da G-fresh a Kano. Rahotanni sun ce hukumar ta kama shi ne...
DAGA IBRAHIM HAMISU Fim din Uku sau Uku fim ne mai dogon zango wanda ake cigaba da ɗorawa a tashar Youtube ta AKA ANFARA Misbshu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kamfanin TikTok ya yi barazanar yin fito na fito a gaban shari’a kan dokar Amirka na son janye kamfani daga zama mallakin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A wani faifan bidiyo da ya bayyana a makon da ya gabata an hangi Fitaccen ɗan TikTok G-Fresh Al’amin a lokacin bikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Unguwar Bompai ta Jihar Kano ta bayar da belin fitacciyar jarumar TikTok da aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Yan sandan Nigeria, shiya ta daya dake kula Kano da Jigawa, wato Zone 1 Kano, ta gurfanar da jarumar fina-finan Hausar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Babbar kotun jihar Kano Mai Lamba biyar karkashin jagorancin Mai Sharia Aisha Mahmud ta bada umarnin a kamo mata mawaƙi Ado Isa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotu da ke zama a birnin Kano ta bayar da umarnin tura Murja Kunya zuwa asibitin masu taɓin hankali domin duba lafiyar...
Wani tsalelan Ustaz mai suna Ibrahim Assalafi dake zaune a unguwar burget ya mika kokin barar sa ga mahukunta dasu aura masa Murja Ibrahim Kunya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitattun mawakan Najeriya da suka hada da Burna Boy, Davido, Tems, Ayra Starr, Olamide, da Asake, basu yi nasara ba a Kyautar...
DAGA MAHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotu a kasar India ta bai wa mabiya addinin Hindu damar gudanar da ibadar su a wani Masallachi mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman...
Yansandan Najeriya sun fara gudanar da bincike kan shahararren mawaƙin nan na ƙasar Davido bayan ƙarar da abokiyar sana’arsa Tiwa Savage ta shigar a kansa, bisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta yi alkawarin shiryawa da kuma daukar nauyin Aurar da matasa Maza da Mata ‘yan TikTok a...