Wani tsalelan Ustaz mai suna Ibrahim Assalafi dake zaune a unguwar burget ya mika kokin barar sa ga mahukunta dasu aura masa Murja Ibrahim Kunya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitattun mawakan Najeriya da suka hada da Burna Boy, Davido, Tems, Ayra Starr, Olamide, da Asake, basu yi nasara ba a Kyautar...
DAGA MAHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotu a kasar India ta bai wa mabiya addinin Hindu damar gudanar da ibadar su a wani Masallachi mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman...
Yansandan Najeriya sun fara gudanar da bincike kan shahararren mawaƙin nan na ƙasar Davido bayan ƙarar da abokiyar sana’arsa Tiwa Savage ta shigar a kansa, bisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta yi alkawarin shiryawa da kuma daukar nauyin Aurar da matasa Maza da Mata ‘yan TikTok a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren mawakin siyasar tshohon Shugaban Kasa muhammad Buhari yace Wata 3 Tinubu ya fi shekaru 8 ɗin Buhari Mawakin siyasar ya kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfani shirya fina finan Hausa na Blue Sound Multimedia zarce tunanin masu tunani, musamman wanda yasan yadda kamfanin ya fara sama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mai faɗa a ji a shafukan sada zumunta a Angola za ta sha daurin shekaru biyu a gidan yari saboda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu da ba a san ko suwaye ba sun yi wa fitacciyar matashiya ‘yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya dukan...
Muhammad Muhammad Zahraddin Mawaƙin kasar nan , Azeez Fashola, wanda aka fi sani da Naira Marley ya sake jaddada iƙirarinsa na cewa ba shi da hannu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa NDLEA ta nada shahararren Mawakin kasar nan Azeez Adeshina Fashola wanda aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Hisba ta gayyaci Gfresh Al’amin angon Sayyada Sadiya Haruna Kuma ya amsa Kira yazo Hisba Hakan ya biyo bayqn Kiran da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shahararren matashin mawaƙin nan mai sunan Kamilu Umar , wanda aka fi sani da K Boy Mai Nasara, mazaunin jihar Kebbi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan Najeriya za ta kama, za ta gurfanar da Shahararren dan wasan barkwanci, Cutie Abiola a gaban kuliya bisa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu fitatun masu amfani da Tiktok a Jihar Kano da ke arewacin Nijeriy sun kai wa rundunar ‘yan sandan jihar ziyara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararan Kamfanin UK ENTERTAINMENT Ya Shirya Sabon Fim Mai Dogon Zango mai suna FATAKE An shirya Fim din FATAKE ne domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana cigaba da cece-kuce a dandalin sada zumunta, akan batun tattaunawar da jarumar masana’antar shirya finafinan Kannywood, Hadiza Gabon, ke gudanarwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitacciyar jarumar kannywood, Rahama Sadau, ta yi shiga ta kece raini zuwa wajen taron karrama yan fim na 2023 Jama’a dai ...
Hukumomi a Belgium sun haramta wa ma’aikatan gwamnatin tarayya amfani da shafin Tiktok a wayoyinsu na aiki. Ita ce ƙasa ta baya-bayan nan da ta ɗauki...