Daga kabiru basiru fulatan Kotun Majistire, da ke zaman ta a Filin Jirgin sama na Kano, ta yanke wa wata jarumar Kannywood kuma shahararriyar...
Daga kabiru basiru fulatan Nana Atiku, ƴar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ta baiwa wani jarumin masana’antar fina-finai ta kudancin Nijeriya, Nollywood, Zubby...
Daga kabiru basiru fulatan Fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fina finai ta Kanywood, Maijidda Abbas ta bayyana cewa da zarar ta yi aure za ta...
Daga mujahid dallami garba Mutane na ta sanyawa jarumi Ali Nuhu albarka, kan yadda ya tallafawa wata yarinya mai tallar awara goma ta arziki, bayan...
Daga Yasir sani Abdullah Fitaccen jarumin fina-finan Bollywood na Indiya, Ali Fazal ya wallafa wani faifan bidiyo da ya nuna ya na aikin Umrah a dandalin...
Daga kabiru basiru fulatan Fitaccen mawaƙin Nijeriya ɗin nan, David Adeleke, wanda a ka fi sani da Davido ya ce shi fa da sakamako...
Daga Yasir sani Abdullah Hausawa sun shahara wajen amfani da kayan kade-kade da wake-wake na gargajiya. Mawaka da makada kan yi amfani da wadannan kayan kida...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A baya-bayannan, kasuwanci shi ne babban abin da da dama daga matan Kannywood suke runguma a lokacin da suke cikin harkar fim...
Daga Muhammad zahraddin Wata ƴar fim a ma’aikatar fim ta Nollywood, Dorcas Fapson ta ɗora hannu a kai ta na ta gursheƙen kuka, bayan da...
Daga Yasir sani Abdullah Daraktan fim din nan da ake ta yin tallansa mai suna ‘Makaranta’ ya ce bai damu da barazanar da hukumar tace...
Daga Yasir sani Abdullah Wani jaki ya shaƙi iskar ƴanci bayan da dakarun rundunar ƴan sanda su ka kuɓutar da shi da ga hannun...
Daga kabiru basiru fulatan Mawaƙin masanaantar Kannywood Naziru Ahmad wanda ake yiwa laƙabi da Sarkin waka, yash alwashin cewar daya san haka harkar fim...
Wani Bafulatani ne ma’abocin sauraron rediyo, kowane lokaci za a same shi ya kasa kunne yana sauraron labarai gami da kade-kade. Ana cikin wannan hali sai...
Daga MMZ Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan, kuma daya daga cikin manyan jarumar fim din nan mai dogon zango na Labarina, Nafisa Abdullahi ta ce za...
Fitaccen mawakin nan na Kudancin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya bayyana abin da ya samu a shekarar 2021 mai karewa. A...