fitattecn Mawakin gambarar Hausa G Fresh al-amen Ya gurfanane bisa zargin wasa da Sallah wanda sashin Kai Samame na Hukumar Hisbah suka nemo shi kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun shari’ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari’a Abdullahi Halliru ta aike da Ƴar TikTok ɗin nan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Bayan faduwar kasuwannin CD da DvD, fina-finan Hausa sun koma YouTube da salon dogon zango wato “web series”. Sai...
Martanin Murja Ibrahim Kunya bayan yan sanda sun bayar da belin ta. Rayuwa kenan Allah ka cika zuciyar mu da soyyayyar Annabi wai Abokin ka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI rahoto kan wasu furodusoshin Masana’antar Kannywood da suka shahara a baya, amma yanzu aka daina jin duriyarsu duk da cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar dake umarni ga aikata kyakykyawan tare da hani ga aikata mummunan aiki ta jihar Kano (HISBAH) ta sanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shekarar 2022 ta bayyana an yi bukukuwan aure da dama a masana’antar Kannywood yayin da fitattun jarumai Maza da mata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dokokin Amurka ta amince da kudirin dokar haramta amfani da kafar sada zumunta ta TikTok a ma’aikatun gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen mawakin Najeriya, Ahmad Ololade, wanda aka fi sani da Asake, ya yage yana tsaka da waka kan dandali a London....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An saki fitaccen mawakin nan, Daniel Oladapo, wanda aka fi sani da D’Banj, bayan tsare shi gwamnati ta yi kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An tabbatar da cewa fitaccen mawaki dan Najeriya, David Adeleke da aka fi sani da Davido ko OBO zai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ranar Talata ICPC ta tsare D’banj, sai dai har yanzu babu bayani kan dalilin Hukumar Yaki da Ayyukan Zama (ICPC) ta tsare...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Davido, hagu da tawagarsa a wajen bikin rantsar da kawunsa Ademola Adeleke a matsayin gwamnan jihar Osun Gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kakar Darakta a masana’antar Kannywood, Falalu A. Dorayi, Hajiya Amina Nene Yakumbo ta rasu a safiyar ranar Talata. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata jami’a a kasar Togo ta karrama fitaccen mai shirya fina-finai na masana’antar Kannywood, Abdulrahman Muhammad wanda aka fi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tauraron mawakin Najeriya, Kizz Daniel, ya shiga cikin jerin fitattun mawaka da za su taka rawa a gasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen jarumin barkwanci, Ali Artwork wanda aka fi sani da Madagwal, ya ba Naziru Sarkin Waka hakuri...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mawakin Amurka kuma mai fitowa a fina-finai da shirin talabijin, Curtis Jackson, wanda aka fi sani da 50 Cent,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitacciyar jarumar Kannywood, Amal Umar ta nemi Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Miller Road ta hana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Juma’a ne aka daura auren Shugaban Hukumar Tace Fina-finai na Jihar Kano, Isma’ila Na’Abba Afakallahu, da jarumar...