Connect with us

News

FIFA Ta Sanya Nijeriya A Matsayin Ta Hudu Da Suka Fi Iya Kwallo A Nahiyar Afirka

Published

on

IMG 20260721 002957 715

Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya (FIFA) ta sanya tawagar ƙwallon ƙafar Najeriya, Super Eagles, a matsayin ta huɗu cikin ƙungiyoyin ƙasashen Afirka mafi ƙwarewa wajen taka leda, bisa sabon matsayi da ta fitar.

Advertisements
Advertisements

Wannan matsayi na nuna ci gaban da Super Eagles ke samu a fagen ƙwallon ƙafa, inda ta ci gaba da kasancewa cikin manyan ƙasashen nahiyar da ake yi wa kallon masu ƙarfi.

Advertisements

Dakarun Soji Sun Kama Ƴan Ƙasar Waje Biyu Da Su Ke Kai Wa Yan Boko Haram Makamai A Borno

Advertisements
Advertisements

Maroko,Senegal da Masar sune ƙasashe uku da suke kan gaba a wajen iya ƙwallo a nahiyar Afirka, a jadawalin FIFA na baya bayan nan, inda ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Eagles ta ke mataki na huɗu duk da cewa ba ta halarci gasar kofin Duniya ta FIFA na 2026 ba.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending