Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya ba da shawarar cewa a riƙa yi wa dukkan ’yan Najeriya...
Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ta fitar da gargaɗin da ke nuna cewa ƙasar na cikin haɗarin yiwuwar fuskantar ɓullar cutar Ebola...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta ce za ta fara shirye-shiryen sake fafutukar neman sabon ƙarin mafi ƙarancin albashi gabanin shekarar 2027, sakamakon hauhawar farashin kayayyaki...
Akalla mutane 259 ne suka mutu sakamakon zazzabin Lassa a Najeriya tun daga farkon shekarar 2026 zuwa yanzu, yayin da mutane 1,086 suka kamu da cutar....
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya ce ba shi ne mukaddashin shugaban Najeriya ba, duk da kasancewar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima,...
Wani rahoton ƙungiyar da ke binciken cin hanci da rashawa ya ce wasu manyan ’yan siyasa da jami’an gwamnati a Nijeriya sun karkatar da daruruwan miliyoyin...
Jami’an Hukumar Sibil Difens NSCDC sun kama wasu mata biyu da ake zargi da haɗa gurɓataccen lemun kwalba a yankin Badagry na Jihar Legas. Hukumar ta...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto ɗalibai mata shida na Jami’ar Tarayya da ke Dutsin-Ma, tare da wani direban mota, bayan ’yan bindiga sun...
Daga Mukhtar A. Haliru Tambuwal, Sokoto Sabuwar Jakadiyar Najeriya a Jamhuriyar Tunisiya, Dr Kulu Haruna Abubakar, ta fara gudanar da aikinta a hukumance. Jakadiyar, wadda ‘yar...
Daraktan Gudanar da Kuɗi na Hukumar Raya Kogin Hadejia-Jama’are, Dr Musa Illiyasu Kwankwaso, ya bayyana cikar shekaru 66 da Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta...
Kamfanin Nestlé Milo tare da haɗin gwiwar tsohon Kyaftin din Ƙungiyar Ƙwallon Kafa ta Najeriya ta Super Eagles, Ahmed Musa, sun shirya gasar ƙwallon ƙafa ta...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum mai shekaru 35, Habibu Bello, bisa zargin kasancewa mamba a ƙungiyar masu garkuwa da mutane da kuma...
Iyalan ɗalibai 80 da aka yi garkuwa da su a yankunan Mussa da Lassa, cikin ƙaramar hukumar Askira/Uba ta Jihar Borno, sun yi barazanar zuwa Fadar...
Hukumomin tsaro sun kama wani mai PoS da ke sayar da kayayyakin babur a Ƙaramar Hukumar Matazu ta jihar Katsina da ke arewa maso yammacin Nijeriya,...
Al’ummomin ƙananan hukumomin Borgu da Agwara a Jihar Neja sun tare hanyar Mokwa zuwa New Bussa, yayin da suke zanga-zangar nuna rashin amincewa da yadda hare-haren...
Sama Da Yankuna 8,000 Da Makarantu 4,500 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa — Gwamnatin Tarayya Hukumar kula da albarkatun ruwa ta Najeriya, NiHSA, ta...
Rundunar tsaron fararen hula da kare albarkatun ƙasa ta Najeriya NSCDC ta gabatar da tsohon kwamandan rundunar a jihar Neja Commandant Suberu Aniviye da wasu jami’ai...
Wasu mambobi biyar na Ƙungiyar Farfaɗo da Akidar Malam Aminu Kano sun bayyana rashin amincewarsu da shugabancin Alhaji Bakari Bako Tudun Nufawa. Mambobin sun bayyana matsayinsu...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Anambra ta kama wata budurwa mai shekaru 22, Nwachukwu Chidubem Blessing, bisa zargin shirya garkuwa da kanta domin karɓar kuɗin fansa daga...
Gwamnatin Jihar Gombe ta fara gudanar da allurar rigakafin cutar mashaƙo bayan da mutane 332 suka kamu da cutar a ƙananan hukumomi huɗu na jihar Ƙananan...