Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun cafke wani mutum da ake zargi da kasancewa shugaban ’yan ta’adda, tare da wasu mutum biyu da ake zargin mambobin ƙungiyarsa...
Rundunar ’yan sandan Jihar Borno ta ce ta kama wani mutum, Baba Isa Yerima, bisa zargin hannu a satar wayoyin hannu guda 41 a Maiduguri, babban...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa za ta fara bai wa ɗaliban Najeriya 100MB na data kyauta a kullum daga ranar 1 ga Oktoba, 2026, domin...
Cibiyar Kare Haƙƙin Ɗan Adam da Ilimantar da Jama’a (CHRICED) ta shirya taron kwana biyu da ya haɗa ’yan jarida da wakilan ƙungiyoyin fararen hula (CSOs),...
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar Accord Party (AP), Ambasada Mukhtar Gashash, ya yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa wani mai sharhi...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a kisan Ibrahim Khalil Danshagamu, wanda aka kashe a Unguwar Gaida...
Daga Abbas Ibrahim Wani hari da aka kai kan wasu ’yan jarida a Kano yayin da suke dawowa daga wani taron jam’iyyar APC ya sake haifar...
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 490 da aka yanke wa tsohon Manajan Daraktan Bankin NEXIM, Robert Orya, kan zargin...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce a shirye take ta tallafa wa duk wani yunƙuri da zai taimaka wajen kawar da matsalar ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a...
Ba za a gudanar da zaɓen gwamna a jihohin Imo, Ondo, Osun, Bayelsa, Edo, Kogi, Ekiti da Anambra tare da sauran jihohin da za su gudanar...
A ranar Talata, 8 ga Satumba, aka buɗe ƙofar soma yaƙin neman zaɓen gwamna da ’yan Majalisun Dokokin Jihohi a faɗin Najeriya, bisa jadawalin da Hukumar...
Rarar da Nijeriya ta samu a cinikin kayayyaki da ƙasashen waje ta haura naira tiriliyan 12.60 a zango na biyu na shekarar 2026, fiye da ninki...
Hukumar Kula da Cibiyoyi da Makarantu Masu Zaman Kansu ta Jihar Kano ta ce daga yanzu dukkan makarantun masu zaman kansu da ke a jihar za...
Wata mata mai shekaru 50 da ’yan sandan jihar Oyo suka kama bisa zargin hannu a satar yara da safarar su, ta ce ta sayar da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Adamu Musa, mai shekaru 35, bisa zargin yin sojan gona da kuma damfarar jama’a da...
Kwamitin Hadin Gwiwar Hukumomi na Jihar Kano kan Yaki da Shan Miyagun Kwayoyi da Fataucin Haramtattun Abubuwa ya samu nasarar gurfanar da wasu mutane biyu tare...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Adamawa na fuskantar wani babban koma-baya na siyasa, yayin da fitaccen dan kasuwa kuma mai neman tikitin takarar gwamna,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Ƙananan Hukumomin Kiru/Bebeji a Majalisar Tarayya, Hon. Dr. Abdulmumin Jibrin Kofa, murnar cika...
Tsohon Darakta-Janar na Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), Lawal Daura, ya ce wasu daga cikin mutanen da marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince...
Wani dattijo mai shekaru 87, Dahiru Garba, ya gurfana a gaban kotu a Yola, babban birnin Jihar Adamawa, bisa zargin yanke hannun wani alƙali da adda....