Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon shiri na bai wa matasa damar samun kwamfutocin tafi-da-gidanka (Laptop) ta hanyar bashi mai sauƙin biya, domin ƙara musu...
Hukumar Kula da Albarkatun Ruwa ta Ƙasa (NIHSA) ta yi gargaɗin cewa jihohi 17 na Najeriya na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa tsakanin ranar 21 zuwa 27...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Warri na Jihar Delta, ta yanke wa wasu mutum 12 hukuncin zaman gidan yari bayan kama su...
Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) ta ce ta bankado wata jami’ar bogi da ake gudanar da ita a cikin wani gida mai...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa buɗe asusun Hukumar PFIPC ya biyo bayan umarnin da Ofishin Akanta Janar na Tarayya ya bayar, ba tare da...
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Nijeriya (DSS) na shirin ɗaukaka ƙara kan hukuncin ɗaurin rai da rai da Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke...
Likitan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, Dakta Bello Abubakar, na fuskantar bincike daga hukumomin da ke kula da harkokin likitanci a Najeriya, bayan zargin...
Mutane biyu sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a yammacin ranar Litinin a yankin Olorunsogo da ke unguwar Leme, a Karamar...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya (FIFA) ta sanya tawagar ƙwallon ƙafar Najeriya, Super Eagles, a matsayin ta huɗu cikin ƙungiyoyin ƙasashen Afirka mafi ƙwarewa wajen taka...
Dakarun operation HADIN KAI sun kama wani ɗan ƙasar Sudan da a ke zargi ɗan ta’adda ne tare da wata mata da ta ce ita ƴar...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (ICPC) ta gayyaci Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, domin yi masa tambayoyi kan rawar da...
Wani Darakta mai riƙon muƙamin Sashen Hulɗa da ‘Yan Jaridu da Kididdiga a Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano, Muzambilu Ado, ya shigar...
An gudanar da jana’izar mutane 13 da suka rasa rayukansu sakamakon kifewar wani kwale-kwale a yankin Malamawar Ƴandutse, da ke Ƙaramar Hukumar Ringim a Jihar Jigawa....
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta bai wa Shugaban Ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta Ƙasa, Bello Bodejo, beli kan kuɗin Naira biliyan...
Ana sa ran Andy Burnham zai karbi ragamar mulkin Birtaniya a yau Litinin, inda zai zama sabon Firaministan kasar bayan murabus din Keir Starmer. Burnham mai...
Jam’iyyun adawa a Najeriya sun bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta bincike tare da hukunta duk wani jami’i da aka tabbatar yana bai wa ‘yan ta’adda...
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Ringim da ke Jihar Jigawa sun bayyana cewa an gano gawar mutum ɗaya daga cikin mutane kusan 40 da wani kwale-kwale ya...
Sanatan Kaduna ta Kudu, Sunday Katung, ya bukaci al’umma da su mutunta bukatar iyalan marigayiya Mary Habila na gudanar da jana’izarta cikin sirri, yana mai kira...
Al’ummar yankin Lata Nna da ke Ƙaramar Hukumar Patigi a Jihar Kwara sun rubuta wa Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, buɗaɗɗiyar wasika, inda suka nemi gwamnatin...
Rundunar ƴan sanda a jihar Neja ta ceto yara tara da a ke zargin an yi safararsu tare da kama mutane biyu a wasu sumame da...