Hedkwatar rundunar “Operation Haɗin Kai” a Nijeriya ta ce wasu mutane shida da ake zargi mayakan ISWAP ne, tare da iyalansu, sun miƙa wuya ga dakarun...
Ɗalibai guda uku na Jami’ar Gwamnatin Tarayya ne aka ruwaito cewa ƴan bandiga sun sace su a jihar Nasarawa, duk da cewa jami’an rundunar ƴan sanda...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Jigawa (SEMA) ta ce mutum bakwai sun rasu, yayin da mutum 5,403 suka shiga cikin mawuyacin Hali sakamakon guguwar...
Farashin ɗanyen man fetur ya yi tashin gwauron zabo da kashi biyar cikin ɗari (5%) a ranar Laraba, bayan da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sanar...
Babbar Kotun Jihar Akwa Ibom ta yanke wa wani direban Adaidaita Sahu mai suna Michael Effiong Japhet hukuncin daurin rai da rai bayan ta same shi...
Ku Fara Harbe Yan Bindiga Kafin Karbar Umarni — Ministan Tsaro Christopher Musa Ga Dakarun Soji Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya umarci jami’an tsaro da...
Mazauna yankin Bayan Gidan Sarkin Dutse Yamma da ke Dorayi Karama a Ƙaramar Hukumar Gwale, sun roƙi Gwamnatin Jihar Kano da sauran hukumomin da abin ya...
Kotun Majistare da ke Jihar Katsina ta bayar da umarnin tsare malamin Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zariya, kuma mai sharhi kan al’amuran yau da...
Mazauna yankunan Yandodo, Mai-Allo, Oromi, Mariri, Yargana da Tsamiya Babba da ke ƙananan hukumomin Nassarawa, Kumbotso da Gezawa a Jihar Kano sun yi kira ga gwamnatin...
An samu zaman cike da cece-kuce a Majalisar Wakilan Tarayya a yau ranar Laraba bayan wasu ‘yan majalisar sun yi sabani kan wani ƙuduri da ke...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran ta rushe bayan sabbin hare-haren da ɓangarorin biyu suka kai wa juna. Trump...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Akwa Ibom ta kama wani mutum mai suna Precious Joseph bisa zargin sanya kansa a matsayin Sufeton ‘Yan Sanda domin yaudarar jama’a....
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kama gurɓatattun kayayyakin abinci da abin sha da darajarsu ta haura naira miliyan 300 cikin ƙasa da watanni huɗu, a...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta sanar da cafke wasu matasa biyu da ake zargi da hannu a wani hari na fashi da makami da kuma...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta yi nasarar ceto dukiyar da darajarta ta kai Naira miliyan 481.8 yayin da gobara ta lalata...
Gwamnatin jihar Legas a kudu maso yammacin Nijeriya ta kama mabarata 396 kuma ta fara tantance su da zummar mayar da su jihohin da suka fito....
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bai wa hukumar ICPC umarnin gudanar da bincike kan badaƙalar ma’aikatar bogin nan ta PFIPC da ake ta taƙaddama akai. Wannan...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya ICPC ta kama likitan tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasiru El-rufai, Farfesa Bello Abubakar. A cewar ICPC,...
Wata kotu a China ta yanke wa tsohon jami’in gwamnatin kasar Yang Youlin hukuncin kisa bayan samun sa da laifin karɓar cin hanci da ya kai...
Mataimakiyar Shugaban Jam’iyyar ADC ta ƙasa mai kula da shiyyar Arewa maso Yamma, Hajiya Naja’atu Muhammad, ta zargi ɗaya daga cikin masu neman takarar gwamnan Kano...