Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da tsawaita wa’adin da ta bai wa jam’iyyun siyasa na gabatar da sunayen ‘yan takararsu domin...
Kungiyar kare hakkin tattalin arziki da tabbatar da gaskiya da rikon amana (SERAP) ta shigar da kara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan...
Mazauna unguwannin Bulbula da Gayawa da ke ƙananan hukumomin Ungogo da Nasarawa a Jihar Kano sun nuna damuwa kan jinkirin kammala aikin magance zaizayar ƙasa da...
Mata masu juna biyu a ƙauyen Mai Unguwa da ke ƙaramar hukumar Dambatta a Jihar Kano na fuskantar ƙalubale mai tsanani yayin nakuda, sakamakon lalacewar cibiyar...
Asusun Bayar da Lamunin Karatu na Ƙasa (NELFUND) ya karyata rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya dakatar da biyan alawus na kula...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Yobe ta kama mutane 14 da ake zargi da safarar da kuma sayar da miyagun ƙwayoyi, bayan wani samame da jami’anta suka...
Dakarun sojin Nijeriya sun kashe masu garkuwa da mutane da satar shanu fiye da 300 a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin ƙasar a wannan...
Rikicin da ya shafi bayar da shaidar zama ɗan ƙasa a Ƙaramar Hukumar Jos North ta Jihar Filato ya ɗauki sabon salo, bayan da Majalisar Sarakunan...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta kama wani mutum da ake zargi da safarar dabbobin daji ba bisa ka’ida ba, tare da ceto wani jaririn Gwaggon...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ceto ɗalibai da malamansu da aka sace a makarantu uku na jihar Oyo ta kudancin Najeriya, fiye da kwanaki 50 da...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar da sake zaɓar Mataimakinsa, Kashim Shettima, a matsayin abokin takararsa a zaɓen shekarar 2027 a ƙarƙashin jam’iyyar APC. Jam’iyyar...
Mutum ɗaya ya rasu, yayin da wasu huɗu suka jikkata bayan wani gini ya rushe a titin Sultan da ke unguwar Nasarawa GRA a birnin Kano,...
Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN) ta bayyana cewa ba ta da wata alaƙa da wani tsohon malami Dr Nasa’i Gwadabe, da ake alaƙanta...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya aike wa Majalisar Dattawa da ƙudirin dokar gyaran Hukumar Kula da Manyan Makarantun Sakandare ta Ƙasa (NSSEC) na shekarar 2026,...
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Maitama da ke birnin tarayya Abuja ta bayar da umarnin tsare tsohon shugaban Kotun Ɗa’ar Ma’aikata, Danladi Umar, a...
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal, ya bayyana cewa ya ki amincewa ya biya kudin fansa har naira miliyan 300 da masu garkuwa da mutane su ka...
Aƙalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon wata gagarumar zaftarewar ƙasa da ta afku a yankin Wayanad da ke Jihar Kerala ta ƙasar Indiya, bayan...
Hedkwatar rundunar “Operation Haɗin Kai” a Nijeriya ta ce wasu mutane shida da ake zargi mayakan ISWAP ne, tare da iyalansu, sun miƙa wuya ga dakarun...
Ɗalibai guda uku na Jami’ar Gwamnatin Tarayya ne aka ruwaito cewa ƴan bandiga sun sace su a jihar Nasarawa, duk da cewa jami’an rundunar ƴan sanda...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Jigawa (SEMA) ta ce mutum bakwai sun rasu, yayin da mutum 5,403 suka shiga cikin mawuyacin Hali sakamakon guguwar...