Tsohon Sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya zargi Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da yunƙurin tauye dimokuraɗiyya a ƙasar, yana mai cewa ana...
DAGA Sheikh Ja’afar Haruna Ja’afar Dutsen-wai Sada zumunci shi ne kyautatawa da jinƙai da bibiyar ’yan uwa (ma’abota zumunci), ta hanyar sadar da dukan alheri garesu,...
Dakarun rundunar haɗin guiwa ta ofureshan Enduring Peace, ta yi watsi da zargin da ake mata na taimaka wa mahara a lokacin da suka kai mummunan...
A Jihar Kano, an ƙaddamar da wani shiri na kwanaki shida na rajistar Katin zaɓe, a wani yunƙuri na ƙara yawan masu katin zaɓe da kuma...
A Jihar Kano, ana ci gaba da nuna damuwa kan yadda wasu masu anfani da shirin kula da lafiya na Hukumar KACHMA, ke fuskantar matsaloli wajen...
Rundunar Ƴan sanda ta kama mambobin wata ƙungiya ta mutum uku da ke satar adaidaita sahu (keke napep) tare da kwato guda takwas da suka sace...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Filato ta ce ta kama wani mutum da ake zargi da karyar soja ne, tare da wasu mutum biyar da ake dangantawa...
Jam’iyyar ADC ta zargi hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) da yin aiki ƙarƙashin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin lalata jam’iyyun adawa a...
Babban Bankin Najeriya CBN ya fitar da sunayen bankuna 33 da ya amince cewa jarinsu ya kai su ci gaba da gudanar da hada-hada a cikin...
Yayin da wa’adin da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya baiwa masu riƙe da muƙamai a gwamnatinsa suyi murabus idan har suna son tsayawa takara a zaɓen...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa Juma’a, 3 ga Afrilu Good Friday, da Litinin, 6 ga Afrilu Easter Monday,a matsayin ranakun hutu domin bikin Good Friday...
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta sanar da cafke wata matashiya mai shekaru 25, Nafisa Usman, bisa zargin safarar harsasai ga ‘yan bindiga, a...
Babbar Kotun Tarayya a Kaduna ta dage sauraren bukatar neman beli da tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasil El Rufai ya shigar zuwa ranar 14 ga Afrilu....
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce dakarun ƙasarsa za su bar yaƙin Iran cikin “makonni biyu zuwa uku,” inda yake nuna kawo ƙarshen hare-haren da ake...
Wata Kotun Majistare da ke Nomansland a Ƙaramar Hukumar Fagge, Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare direban matar Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II,...
Rahotanni daga majiyoyi masu tushe sun nuna cewa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, na ci gaba da tattara bayanai da shawarwari domin tabbatar da yiwuwar...
Wasu mutane da ba a san ko su waye ba sun sace wata sabuwar jaririya daga hannun mahaifiyarta mai shekara 19 a unguwar Kidnawi 2 da...
Hukumar ba da lamunin karatu ta ƙasa (NELFUND) ta ce kuɗin sa wa a aljihu na ɗalibai da take ba su duk wata yana nan a...
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya rubuta wasiƙa zuwa Majalisar Dokoki ta Ƙasa yana neman a yi gyara a kan Kudirin Kasafin Kuɗi na shekarar 2026, inda...
Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa ’yan bindiga sun kaddamar da sabon hari a kauyen Kahir da ke Karamar Hukumar Kagarko, inda suke harbi kan mai...