An gudanar da daurin auren Hafsat Garba Sambo, ‘yar Farfesa Garba Sambo, da angonta cikin walwala a ranar Juma’a, 26 ga Yunin 2026, a Masallacin Juma’a...
Ƙungiyoyin farar hula masu yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Jihar Kano sun yi kira ga gwamnati, iyaye, malamai da sauran masu ruwa da...
Gwamnatin Tarayyar ta bayyana cewa tana shirin sake nazarin mafi ƙarancin albashin ma’aikata na Naira 70,000, tana mai cewa matakin ya zama wajibi saboda yadda yanayin...
Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙaramar Hukumar Koko/Besse da ke Jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ’yan bindiga bayan shafe makonni yana tsare...
Alƙalan Kotunan Majistire na Jihar Kwara, ƙarƙashin ƙungiyarsu ta Magistrates’ Association of Nigeria (MAN) reshen jihar, sun sanar da cewa za su shiga yajin aiki daga...
Masana kan harkokin tsaro da tattalin arziki sun bayyana damuwa kan irin dimbin kudaden da za a kashe idan aka fara aiwatar da kudirin kafa rundunar...
An kammala zagayen farko na tattaunawa kai-tsaye tsakanin Amurka da Iran don kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya a Switzerland ranar Litinin, bayan zaman sa’o’i 18...
Duk da saukar da farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya bayan kwanciyar hankali da aka samu a rikicin Gabas ta Tsakiya, har yanzu farashin fetur bai...
Kwamitin Kartakwana a kan Katin Zaɓe (CVR) a Jihar Kano ya buƙaci limaman masallatan Juma’a da su ƙara himma wajen wayar da kan al’umma kan muhimmancin...
Gwamnatin Jihar Kano ta kulle wata cibiyar harkokin fina-finai da ke Unguwa Bello a yankin Dorayi, bisa zargin karya dokokin tsara gine-gine da kuma gudanar da...
Kwamitin Bincike kan Ayyukan Hukumar Tsarawa da Raya Birane ta Jihar Kano (KNUPDA) ya gayyaci al’ummar jihar da sauran masu ruwa da tsaki da su...
Kwamitin Wayar Da Kan Dalibai Da Matasa Kan Rajistar Zaɓe (CVR) a Jihar Kano ya ƙaddamar da wasu sabbin dabaru domin ƙara wayar da kan matasa...
Jihar Kano ta zama jiha ta farko a Najeriya wajen yawan sabbin masu rajistar katin zaɓe, bayan da ta samu jimillar sabbin masu rajista 441,845 a...
Jam’iyyar National Rescue Movement (NRM) reshen Jihar Kano ta yi barazanar ɗaukar matakin shari’a a kan Bashir Ibrahim Rogo idan har ya ci gaba da bayyana...
Gamayyar Kungiyoyin Fararen Hula Masu Kishin Jihar Kano (KPCF), wadda ta ƙunshi sama da kungiyoyi 451, ta yabawa Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ‘yan sandan jihohi a faɗin ƙasar, a wani mataki da...
kan wani dan canji Gwamnatin Amurka ta sanya wani ɗan Najeriya da kamfanoni uku masu gudanar da harkokin canjin kuɗi a jihohin Kano da Legas cikin...
Adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon ɓarkewar cutar kwalara a Jihar Borno ya kai 108, yayin da fiye da mutum 13,000 suka kamu da cutar...
Gwamnatin Jihar Oyo ta ayyana dokar hana fita ta sa’o’i 16 a kananan hukumomi 10 da ke makwabtaka da Tsohon Dajin Oyo National Park, a wani...
Masanin kimiyyar siyasa, Farfesa Kamilu Sani Fagge, ya bayyana cewa ƙalubalen da ke tattare da kafa ’yan sandan jihohi sun fi fa’idodin da ake sa ran...