Dakarun Rundunar Sojin Nijeriya ta Birged ta 3 sun kama wani mutum da ake zargi da hannu a ayyukan ta’addanci tare da ƙwato makamai da wasu...
Gwamnonin jihohin Najeriya sun nemi a yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar gyara domin ba su ƙarin iko wajen jagoranci da daidaita harkokin tsaro a jihohinsu,...
Gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar ta miƙa buƙatarta a hukumance ta ficewa daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya ICC. Miƙa wannan buƙatar dai na zuwa...
Iran ta ayyana hutun kwanaki uku a babban birnin kasar, Tehran, don gudanar da jana’izar marigayi Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatollah Ali Khamenei, kamar yadda...
Gwamnatin Iran ta bayyana cewa ita kaɗai ce ke da ikon yanke shawarar yadda za ta sarrafa kuɗaɗen da za a sake mata bayan Amurka ta...
Babban Sufetan ’Yan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya haramta wa jami’an rundunar gudanar da ayyuka a kafafen sada zumunta ba tare da samun sahalewar hukumomin da...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa wa Majalisar Dattawa kudirin dokar gyaran Kundin Tsarin Mulkin Najeriya da ke neman kafa rundunar ’yan sandan jihohi a...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wasu kwalejojin koyon harkokin lafiya guda biyu da ke karamar hukumar Nasarawa bisa zargin karya doka, ƙa’idojin aiki da kuma rashin...
DAGA HAJARA SANI ABDULLAHI Al’ummar Dorayi Ƙarama da kewaye a Ƙaramar Hukumar Gwale ta Jihar Kano sun miƙa ƙorafi ga Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano...
Aƙalla mutane biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon wani rikici da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya a garin Gulma da ke Ƙaramar Hukumar Argungu a...
Rundunar ’yan sandan Jihar Anambra ta ce ta gano gawar wata budurwa mai shekaru 25 a garin Onitsha, lamarin da ake zargin ya kasance sakamakon hallaka...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wasu dattawa biyu masu shekaru 84 da 75 a birnin Umuahia na Jihar Abiya...
Wata kotu a ƙasar Iran ta yanke wa fitacciyar mawaƙiya, Parastoo Ahmadi, hukuncin bulala 74 bayan ta gudanar da wani kide-kide da aka watsa kai tsaye...
An shiga firgici a yankin kasuwar takalma da ke Mushin a jihar Legas bayan wata na’urar fashewa da ake zargin bam ce ta tashi, lamarin da...
Gwamnatin Amurka ta sanar da dakatar da wasu takunkuman da ta kakaba wa Iran kan harkokin man fetur na tsawon kwanaki 60, a wani mataki da...
Ministan Ayyuka, David Umahi, ya bukaci masana’antun siminti a Najeriya da su rage farashin kayayyakinsu, yana mai gargadin cewa tsadar siminti na kawo cikas ga ayyukan...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci a tsare ɗan siyasa kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, a gidan gyaran...
Firaministan Birtaniya Kier Starmer ya sanar da murabus daga muƙaminsa, kodayake ya ce zai ci gaba da zama kan kujerar har zuwa lokacin da jam’iyyar Labour...
Wata mata mai suna Malama Ummulkhairi ta rasa ranta bayan da wasu fusatattun matasa suka yi mata dukan tsiya tare da ƙona gawarta a yankin Marabar...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Najeriya (JAMB) ta sanar da dakatar da shigar dalibai zuwa shirye-shiryen digiri da Kwalejojin Ilimi (Colleges of Education) ke...