Hukumar ICPC ta yi gargaɗin cewa duk wani ma’aikaci ko cibiyar rajistar Lambar Shaidar Ɗan Ƙasa (NIN) da aka samu da laifin yi wa baƙi rajista...
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda, ya janye daga kan matsayarsa ta baya na rashin yin sulhu da ‘yan bindiga da ke addabar al’ummomin jihar,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sabbin naɗe-naɗe da sauye-sauye a mukaman wasu masu ba shi shawara na musamman, a wani yunƙuri na...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a a matsayin ranar hutu ga jama’a domin tunawa da shekaru 27 da Najeriya ta yi tana gudanar da tsarin mulkin...
An yabawa Dakta Bala Wunti, fitaccen jami’i a fannin mai da iskar gas kuma bawan gwamnati, a matsayin shugaba mai kishin jama’a da nasara bayan wata...
Majalisar wakilai ta amince da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ‘yansandan jihohi a Najeriya. An amince da kudirin ne a zaman...
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Ya mai girma gwamna Kano mai adalci Alh Abba Kabir Yusuf da shugaban alkalan kotunan shari’ar Musulunci ta jihar kano Dr Tijjani...
Wasu mazauna yankin Gafan da ke Karamar Hukumar Bunkure a Jihar Kano sun shigar da kara a Babbar Kotun Jihar Kano, suna zargin Sarkin Rano da...
Iran ta sanar da cewa an kai hare-hare kan manyan wuraren soja 18 na Amurka a Kuwait da Bahrain, a yayin da tashin hankali a yankin...
Wasu daga cikin al’ummar Hausawa mazauna Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, sun gudanar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewarsu kan alaƙanta su da laifukan satar mutane...
Wata babbar shaida da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta gabatar a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayyana yadda aka yi...
Adadin Falasɗinawan da suka rasa rayukansu a hare-haren da Isra’ila ke kai wa Zirin Gaza tun bayan fara yaƙin a watan Oktoban 2023 ya kai mutum...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa wasu ’yan takarar gwamna a Najeriya sun kashe tsakanin Naira biliyan 20...
Sanata Adams Oshiomhole ya yi kira da a gaggauta kama tsohon Babban Daraktan NNPCL, Mele Kyari, kan zarge-zargen cin hanci da rashin gudanar da kuɗaɗen gwamnati...
Mutum biyu, kaka da jikarta, sun rasa rayukansu sakamakon mamakon ruwan sama da ya zo tare da iska mai ƙarfi a ƙauyen Bara da ke Ƙaramar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta kama wani mutum mai suna Musa Adamu, mai shekaru 35, bisa zargin kai wa budurwarsa hari da guduma tare da...
Hukumar samar da daidaito da kare hakkokin mata ta jihar Plateau (PLASGEOC) ta bayyana damuwarta kan yadda wasu ƴan mata, ciki har da daliban manyan makarantu,...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta ci gaba da aiwatar da tsarin yi wa...
Wani tsohon kyaftin ɗin jirgin saman kamfanin Air Canada, Geoffrey Wall, ya shiga hannun hukuma bayan da ake zarginsa da amfani da takardun lasisin tukin jirgin...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kafa kwamitin don lura da kuma sa ido kan barazanar ballewar annobar Ebola a kasar. Bayanin hakan na kunshe cikin...