Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban Makarantar Firamare ta Nomadic da ke Igbojaye, Budo, a ƙaramar hukumar Itesiwaju ta Jihar Oyo, Kolawale Mathew Owoade,...
Rundunar Ƴansandan Jihar Kano ta kama wata mota mara lamba da ake zargin tana dauke da bindigar ƙirar pistol da kayan maye, tare da cafke wani...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin da ya hana hukumar zaɓe ta ƙasa INEC amincewa ko shiga cikin duk wani taron zaɓen...
Wani magidanci mai sana’ar sayar da shayi, Mallam Yahaya, ya mutu bayan da wasu da ake zargin ‘yan fashi ne suka caka masa wuka tare da...
Hukumar Ƙididdiga ta Jihar Kano (KSBS) ta musanta wani rahoto da ke yawo a kafafen sada zumunta da wasu shafukan intanet, wanda ya ƙunshi alkaluma kan...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ayyana Mataimakin Gwamnan jihar, Murtala Sule Galadima Garo, a matsayin wanda zai yi masa takarar mataimakin gwamna a...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarabawar kammala sakandare ta WAEC da NECO da aka shirya fara aiwatarwa daga shekarar 2027, domin...
Gwamnatin legas ta kwace baburan okada guda 309 yayin wani samamen hadin gwiwa da ta gudanar a kan hanyar Legas- zuwa Badagry Expressway domin tabbatar da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Nasarawa ta kama wani mutum mai suna Musbahu Amadu, mai shekara 30, bisa zargin dukan matarsa har ta mutu a unguwar Yahaya...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wata ‘yar ƙasar Afirka ta Kudu, Miss Will Jessica Ann, mai shekara 38,...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da tsawaita wa’adin da ta bai wa jam’iyyun siyasa na gabatar da sunayen ‘yan takararsu domin...
Kungiyar kare hakkin tattalin arziki da tabbatar da gaskiya da rikon amana (SERAP) ta shigar da kara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan...
Mazauna unguwannin Bulbula da Gayawa da ke ƙananan hukumomin Ungogo da Nasarawa a Jihar Kano sun nuna damuwa kan jinkirin kammala aikin magance zaizayar ƙasa da...
Mata masu juna biyu a ƙauyen Mai Unguwa da ke ƙaramar hukumar Dambatta a Jihar Kano na fuskantar ƙalubale mai tsanani yayin nakuda, sakamakon lalacewar cibiyar...
Asusun Bayar da Lamunin Karatu na Ƙasa (NELFUND) ya karyata rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya dakatar da biyan alawus na kula...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Yobe ta kama mutane 14 da ake zargi da safarar da kuma sayar da miyagun ƙwayoyi, bayan wani samame da jami’anta suka...
Dakarun sojin Nijeriya sun kashe masu garkuwa da mutane da satar shanu fiye da 300 a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin ƙasar a wannan...
Rikicin da ya shafi bayar da shaidar zama ɗan ƙasa a Ƙaramar Hukumar Jos North ta Jihar Filato ya ɗauki sabon salo, bayan da Majalisar Sarakunan...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta kama wani mutum da ake zargi da safarar dabbobin daji ba bisa ka’ida ba, tare da ceto wani jaririn Gwaggon...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ceto ɗalibai da malamansu da aka sace a makarantu uku na jihar Oyo ta kudancin Najeriya, fiye da kwanaki 50 da...