Wani matashi ya rasa ransa bayan ya nutse a wani tafkin wanka yayin da ake zargin yana kokarin nuna bajintarsa ga budurwarsa. Rahotanni daga shaidu sun...
Dakarun rundunar Operation Haɗin Kai sun tsananta ayyuka a arewa maso gabashin Najeriya, wanda ya kai ga halaka ƴan ta’adda fiye da 50, ciki har da...
Rahotanni sun bayyana rasuwar fitaccen ɗan kasuwar man fetur kuma hamshaƙin mai zuba jari a harkar gidaje da kadarori a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Ahmad, wanda...
Wani mutum mai shekaru 45, Yusuf Usman, ya rasu bayan ya shiga wata tsohuwar rijiya domin ciro wayarsa da ta faɗa ciki a ƙauyen Kwa da...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun yi garkuwa da dalibai shida na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya (Federal Polytechnic) da ke Kaura Namoda...
Mazauna Jihar Kano da dama sun fara komawa amfani da gawayi da itacen girki sakamakon tashin gwauron zabi da farashin iskar gas ya yi a baya-bayan...
Jigon jam’iyyar ADC, Dino Melaye, ya yi iƙirarin cewa ‘yan Najeriya ba sa sha’awar ganin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake yin wa’adi na biyu. Melaye...
Wata Babbar Kotun Jihar Legas da ke zamanta a Ikeja ta yanke wa wani mutum mai suna Abdulrahman Lawal Raji hukuncin daurin shekaru 15 a gidan...
Annobar cutar kwalara na ci gaba da yaduwa a Jihar Borno, inda aka samu karin mutum 274 da suka kamu da cutar cikin sa’o’i 24 da...
Tsohon gwamnan Jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC 2027 Peter Obi, ya taɓa bayyana cewa bai yarda da matakin gwamnatin tarayya na...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta yi gargaɗin cewa yankuna 178 da ke cikin ƙananan hukumomi 28 na Jihar Kano na iya fuskantar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama wata amarya bisa zargin kashe uwargidan mijinta bayan wata takaddama da ake zargin ta samo asali daga rabon naman...
Rundunar Tsaro ta Sibil Difens ta Kasa (NSCDC) reshen Jihar Kano ta sallami jami’an sa-kai guda biyar daga aiki bisa laifin rashin da’a, rashin ƙwarewa da...
A yau, mutane da dama na kallon Jam’iyyar Labour Party a matsayin wata jam’iyya ta siyasa da wasu ’yan siyasa suka yi amfani da ita wajen...
A ranar 21 ga Satumba, 1978, Najeriya ta shiga wani sabon babi a tarihinta bayan shugaban mulkin soja na lokacin, Olusegun Obasanjo, ya sanar da ɗage...
Babbar Kotun Jihar Delta da ke zamanta a Asaba an gurfanar da wasu jami’an ’yan sanda biyar da ake zargi da hannu a mutuwar Wani matashin...
Aƙalla mutum 17 ne suka rasa rayukansu, ciki har da masu yawon Sallah bakwai, bayan wasu mahara sun kai hari ƙauyen Dangulbi da ke Ƙaramar Hukumar...
Wani mutum ya rasa ransa, yayin da wasu mutum uku suka jikkata a wani hatsarin Adaidaita Sahu da ya afku a titin Haske da ke kusa...
An samu tashin hankali a Ƙaramar Hukumar Ungogo da ke Jihar Kano bayan wasu matasa sun kona fastocin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya dakatar da wasu hadimansa huɗu daga gudanar da ayyukansu har sai an kammala wasu matakai da gwamnatin jihar ke...