Jami’an EFCC sun fara bincike kan wasu mutane biyu, Jamilu Shuaibu Waya da Usman Namadi, bisa zargin ƙin bayyana zunzurutun kuɗin ƙasar waje dala $461,600 a...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon sashen yaƙi da manyan laifuka irin su fashi da makami, garkuwa da mutane da kuma ƙwacen...
Wata tankar mai ta hallaka wata mata mai suna Maryam Shuaibu da jikanta mai kimanin shekara 10 bayan da ta kutsa cikin gidansu da ke yankin...
Yayin da watan Zul-Hijjah ke gabatowa, masana addinin Musulunci na kara jan hankalin al’umma game da falalar kwanaki goma na farko na wannan wata mai albarka,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargaɗi tsohon ubangidansa na siyasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ya ja girmansa ko kuma ya soma mayar masa...
Mutane da dama sun samu raunuka sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a safiyar Litinin a yankin Federal Bus Stop da ke kan titin...
Wata babbar kotu da ke Abuja ta bayar da beli ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, kan zargin barazana ga tsaron ƙasa da ake...
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, sun yi nasarar kama harsasai guda guda 1,989 da aka ɓoye cikin buhunan garin kwaki...
Matatar man Ɗangote ta shigar da antoni-janar na ƙasa ƙara tana neman a janye dukkan lasisin shigo da man fetur da aka bai wa dillalan man...
Daga Mohammed Bello Ana ci gaba da nuna damuwa kan rikicin shugabanci da ya kunno kai a cikin Dandalin Kungiyoyin Fararen Hula na Kano (KCSF),...
Daraktan watsa labarai na Shelkwatar tsaron Najeriya, Manjo Janar Michael Onoja ya cebabu wani sojan ƙasar waje da ya taimaka wa dakarun ƙasar wajen halaka kwamandan...
Wani matashi ya rasa ransa yayin wata zanga-zangar adawa da yawaitar hare-haren ’yan bindiga da matasa suka gudanar a Ƙaramar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano. Zanga-zangar,...
Akalla mutum biyar sun rasa rayukansu yayin da aka ceto wasu mutum 10 da rai bayan wani gini mai hawa uku da ake ginawa ya rushe...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta kama wata matashiya mai shekara 27 bisa zargin satar wani jariri mai kwana 10 da haihuwa a Babban Asibitin Ƙaura...
Al’ummar garin Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo a Jihar Kano sun sake shiga cikin fargaba bayan wasu ’yan bindiga da ake zargin ɓarayin shanu ne...
Wani matashi mai suna Abubakar Haruna ya rasa ransa a wani mummunan hatsari da ya faru yayin rakiyar amarya a garin Potiskum da ke jihar Yobe....
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi tare da ƙwato kunshi 879 na tabar wiwi a ƙaramar hukumar...
Rundunar ‘yansandan Nijeriya reshen Jihar Ribas ta sallami wasu jami’anta masu muƙamin sufeto biyar da ke aiki a Sashen Ayyuka na Musamman bisa zargin hannu a...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ƙoƙarin ƙwace sinadarin Uranium daga Iran ba komai bane face neman farin jinin siyasa da tallata manufofinsa a idon...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai mummunan hari ƙauyen Lakwaya da ke ƙaramar hukumar Gwarzo a Jihar Kano, inda suka kashe mutane biyu...