Peter Obi, ya soki Shugaba Bola Tinubu, bisa lokacin da ya shafe a ƙasashen waje a watan Janairun 2026, maimakon mayar da hankali wajen ciyar da...
Jagoran addini na Iran, Ali Khamenei, ya yi gargaɗin cewa duk wani farmakin da Amurka ta kai kan Iran zai iya haifar da yaƙin yanki. ‘Idan...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta kama mutane 21 da ake zargi da hakar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba a wani sumame da aka gudanar a...
Best Medix 24 ya samo hanyoyin sarrafa magunguna da suka zo a nau’ika na manya zuwa sarrafa su i zuwa na yara ƙanana da zasu iya...
Wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne , a safiyar Lahadi, sun kona ofishin ‘yansanda da cocin UMC a garin Sokombara da ke karamar hukumar Agwara...
Iran ta ayyana rundunonin soja na kasashen Turai a matsayin “kungiyoyin ta’addanci”, in ji kakakin majalisar, bayan Hukumar Tarayyar Turai (EU) ta yanke shawarar sanya wannan...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce wani yaro mai shekaru uku ya rasu bayan faɗawa cikin rijiya a ƙauyen Wangara da ke Karamar Hukumar...
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya kori Kwamishinan Ilimi na Manyan Makarantu, Farfesa Amari Omaka, tare da tube sarakunan gargajiya da shugabannin kauyuka a yankin Amasiri...
Jami’an runduna ta 22 tare da hadin gwiwar ofishin mai bai’wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu sun lalata sansanonin ‘yan bindiga da...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa a cikin makonni uku na shekarar 2026 zazzabin lassa ta yi ajalin mutum 17 a jihohi...
Gwamnatin jihar Laziqiyyah da ke ƙasar Siriya ta haramta wa mata ma’aikatan gwamnati chaba kwalliyar fuska yayin lokutan aiki a ofisoshi da ma’aikatun gwamnati, matakin da...
DAGA UMAR IBRAHIM MUHD Wasu gungun fusatattun matasa a unguwar Dorayi, karshen Waya, dake jihar Kano Sun bankawa wani da ake zargin Barawon Waya ne wuta...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da cewa ’yan ta’adda sun kashe tare da ƙona mutane huɗu da ransu a ƙauyen Gwargwabe, da ke yankin Nahuce a...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wasu mutane uku da ake zargi da sayen wata mota kirar Mercedes Benz GLE ta hanyar amfani da sakon...
Hukumar Hana Safarar Mutane ta Kasa (NAPTIP) reshen Taraba ta kama wani mutum da ake zargi da safarar yara 10 a Jalingo, babban birnin jihar. Kwamandan...
Gwamnan Katsina zai gina gidaje 3,750 a mahaifarsa Radda da Kankiya mahaifar ministan gidajen Najeriya kan kudi naira biliyan 155 Mataimaki na musamman ga gwamnan Umaru...
Caca na ƙara yaɗuwa a tsakanin matasan Arewacin Nijeriya duk da haramci da gargadin addini, lamarin da ke jefa matasa cikin talauci da matsalolin rayuwa. A...
A ranar Litinin, 26 ga watan Janairun 2026 ne rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da yunƙurin juyin mulki a ƙasar wanda aka yi a shekarar da...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce za ta fara amfani da tsaffin dakarun soji da suka yi ritaya domin taimakawa wajen yaƙi da ta’addanci a wasu sassan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ce ta cafke wani da ake zargi da zama shugaban wata ƙungiyar daba da ake nema ruwa a jallo, Sunusi...