Wata mata ta shiga hannun jami’an ’yan sanda a Jihar Kano bayan zargin banka wa mijinta da sabuwar amaryarsa tare da ’ya’yanta biyu wuta a unguwar...
Daraktan Janar na hukumar bunƙasa fasahar sadarwa ta Jihar Kano (KASITDA), Dakta Bashir Abdu Muzakkari, ya kai ziyarar aiki ta musamman zuwa Ma’aikatar Lafiya ta Jihar...
Wani matashi ɗan asalin jihar Kano mai suna Sani, daga unguwar Tukuntawa da ke ƙaramar hukumar Kumbotso, ya shiga wani mawuyacin hali a ƙasar Libya bayan...
’Yan bindiga sun kai hari a yammacin ranar Litinin a ƙauyen ’Yankamaye da ke Ƙaramar Hukumar Tsanyawa ta Jihar Kano, inda suka kashe mutum biyar tare...
A yanzu haka gwamnatin tarayya tana tattaunawa da Bankin Duniya kan sabon lamuni na dala biliyan 1.25, in ji wani labari da gidan talbijin mai zaman...
Shekaru 78 da suka gabata, a shekarar 1948, ƙasar Costa Rica ta ɗauki wani mataki mai cike da mamaki wanda har yanzu ƙasashe da dama ke...
Wasu ‘yan bindiga sun kai mummunan hari kauyen Hayin Kwanta da ke gundumar Sukuntuni a karamar hukumar Kankia ta jihar Katsina, inda suka harbi uba da...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan Makarantu a Najeriya JAMB ta ayyana maki 150 a matsayin mafi karancin makin da dalibai za su samu, masu neman gurbin...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), ta yi barazanar tafiya yajin aiki na sai-baba-ta-gani kan shirin gwamnatin tarayya na soke wasu kwasa-kwasan ilimi da aka kira ‘ba su...
Rahotanni daga gaɓar Tafkin Chadi sun bayyana cewa wani farmaki da sojin saman ƙasar Chadi suka kai ya yi sanadiyyar mutuwar ɗimbin masunta, mafi yawansu ’yan...
Iran ta sanar a ranar Litinin cewa ta rataye wani mutum da aka samu da laifin yi wa Isra’ila da Amurka leƙen asiri, a wani mataki...
Wata motar tirela da ke ɗauke da mashinan adaidaita sahu ta kife a gadar Ado Bayero, wadda aka fi sani da Gadar Lado, a Jihar Kano....
Iran a ranar Lahadi ta aika da martaninta ga sabon tayin Amurka na kawo karshen yaki ga masu shiga tsakani na Pakistan, in ji kamfanin dillancin...
Majalisar birnin Oakland da ke ƙasar Amurka ta umarci wani likita ɗan Najeriya, Matthew Bernard, da abokiyar zamansa Lynn Warner su biya kusan dala miliyan 1...
Rahotanni daga jihar Neja sun ce wani harin sojin Najeriya ta sama ya kashe fararen hula da dama a matsugunan Guradnayi da ke gab da garin...
Hukumar Hana Safarar Mutane ta Kasa NAPTIP ta bayyana cewa jami’anta sun kama wani gidan marayu dake siyar da yara kanana a jihar Enugu. A sanarwar...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ce ta samu nasarar kama wani da ake zargi da dillancin makamai tare da ƙwace bindigogi ƙirar AK-47 guda uku...
Ofishin Hon. Sani Muhammad Sha’aban ya bayyana cewa yunkurin Turadu Muhammad Sha’aban na neman takarar kujerar Sanatan Kaduna ta Arewa a karkashin jam’iyyar African Democratic Congress...
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, sun cafke wasu mutane uku Masu buƙata ta musamman bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi...
Wani rikici da ya ɓarke kan rabon kuɗin da aka tara yayin bikin gargajiyar Egungun a garin Ilare da ke Jihar Osun, ya yi ajalin wani...