Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta kasa NAHCON Sheikh Abdallah Saleh Pakistan ya yi murabus. Rahotanni na bayyana cewa shugaban hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya,...
Rundunar sojin Koriya ta Kudu ta tabbatar da mutuwar jami’anta biyu sakamakon hatsarin wani jirgin yaƙi mai saukar ungulu kirar AH-1S Cobra da ya faɗi yayin...
Wani matashi ɗan kimanin shekara 30 ya rasa ransa a ƙaramar hukumar Gwarzo ta jihar Kano, yayin da yake ƙoƙarin ciro Tukunyar Gas da ke ci...
Rundunar Sojojin Nijeriya ta ce dakarunta na Forward Operation Base (FOB) Malumfashi da ke aikin wanzar da tsaro a Jihar Katsina sun ƙwato dabbobi 529 daga...
Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya sanya hannu kan Dokar Kula da Tsoffi wadda ke ba da gata na musamman ga duk ɗan asalin jihar da...
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya sallami Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida, Alhaji Ibrahim Gambo Galadima, daga muƙaminsa. Sallamar ta fara aiki nan take,...
Mai Martaba Sarkin Kazaure, Alhaji Dr. Najib Hussaini Adamu, ya bukaci ’yan kasuwa a Jihar Jigawa da su ji tsoron Allah tare da gujewa tayar da...
Wata tankar dakon man fetur ta faɗi a ranar Lahadi a NEPA Roundabout da ke birnin Kaduna. Hakan na cikin wata sanarwar da Hukumar Ba da...
Wata mummunar fashewa ta afku a ranar Lahadi a kan titin Ihiala–Onitsha, kusa da ofishin FRSC, inda direba da mataimakinsa na tanker man fetur ɗauke da...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) ta kama wani ɗan kasuwa mai shekara 62, Nwabueze Nicholas Izueke, a Filin Jirgin Sama na Mallam...
Tsohon Shugaban Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), Alhaji Lawal Daura, ya ce cuɗanya harkar tsaro da siyasa na daga cikin manyan dalilan da ke sa...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matuƙar alhini kan rasuwar aƙalla mutane 30 da suka mutu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru...
DAGA ABBA ANWAR Abin lura a tashin farko shine, ko ma dai sunan Nasir Bala Ja’o’ji ya na amo a siyasar Kano ko ma ba ya...
Wata gobara ta tashi a gidan Man Jamilu Inusa Petroleum da ke Unguwar Samegu, kusa da Sani Abacha Youth Centre a yankin Kazama na Jihar Kano,...
Ƙungiyar Kano Patriotic Coalition of Civil Society Organisations Forum (KPCF) ta bayyana cewa ba ta da alaƙa da kalaman nuna wariya da ake zargin Dr. Abdussalam...
Duk da kashe makudan kudade da suka haura Naira tiriliyan 7 a bangaren wutar lantarki cikin sama da shekaru goma da suka gabata, ’yan Najeriya na...
Wani mummunan lamari ya faru a garin Keffi da ke Jihar Nasarawa, inda jama’a suka kashe tare da ƙone gawar wani mutum da ake zargi da...
Ana ci gaba da ganin sabbin dabarun siyasa cikin shiru a Jihar Adamawa, lamarin da ke nuna wata sabuwar fafatawa ta neman iko a cikin jam’iyyar...
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano ta gana da shugabannin manyan kasuwannin jihar, domin tattauna hanyoyin da za su...
Haɗakar JOHESU da ke ƙunshe da ƙungiyoyin ma’aikatan ɓangaren lafiya sun dakatar da yajin aikin da ta fara a fadin kasa bayan shafe kwanaki 84 ana...