DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Shugabancin karamar hukumar Birni da kewaye wato Kano Municipal a Jamiyyar NNPP HON Yahya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan Takarar Kujerar Shugabancin Ƙaramar Hukumar Kura ta Jihar Kano dake Arewacin Najeriya, Honarabul Salisu Mahmud Kura ya bayyana ƙudirinsa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mamba mai wakiltar mazabar Toto da Gadabuke a majalisar dokokin jihar Nasarawa, Mohammed Isimbabi, ya sauya sheka daga jam’iyyar New Nigeria Peoples...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An yabawa jam’iyyar PDP a jihar Kwara bisa rabon takin zamani da jam’iyyar ta yi a yankin Kwara ta Arewa domin tallafawa...
Jam’iyyar NNPP a nan Kano ta sanya 31 ga watan Agusta a matsayin wa’adin ƙarshe ga duk wanda yake da ra’ayin tsayawa takara a zaɓen...
DAGA SANI ABDULLAHI Al’amarin siyasa a jihar Kano ya sake daukan wani sabon salo yayin da jam’iyyar APC ta yi watsi da kudin form din takarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Jigo a Jamiyyar Adawa ta PDP sharfaddin Kantin Kwari ya ce duk wani dan Jamiyyar APC barawo ne kuma ko ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan Takarar Shugabancin karamar hukumar Rogo Jamiyyar New Nigeria People Party NNPP HON Saddam Sani Umar Fulatan ya ce yana jiran lokaci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanatan Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole, a ranar Laraba ya bayyana cewa babu wata dama da Sojoji za su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon babban mai shigar da kara a majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume ya nemi afuwar shugabannin jam’iyyar APC mai mulki kan...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN A dare yau wasu jaruman masana,antar kannywood da suka hada da Jarumi Sani musa Danja da Mustapha Naburaska sun ziyarci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Shugabancin kasar a zaben shekarar 2023 a jam’iyyar New Nigeria People Party (NNPP) na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philips Shaibu a ranar Asabar ya fice daga jam’iyy PDP zuwa APC. Shaibu tare da wasu mambobin gamayyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC ta yi rashin dan takara mai karfi a Kano yayin da Sanata Masaud El-Jibril Doguwa ya fice daga jam’iyyar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan rajin kare hakkin jama’a kuma tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai ta takwas, Sanata Shehu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI El-rufai Ya Karbi Bakuncin Kwankwaso Mallam Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya karbi bakuncin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a gidansa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, da jam’iyyar Labour sun caccaki shugaba Bola Ahmed Tinubu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani sako da ya wallafa a shafin sada zumunta na Facebook a baya-bayan nan, Salisu Yahaya Hotoro, babban mataimaki na musamman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jigon Siyasar Kano Buba Galadima, ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan yin katsalandan a siyasar Jihar Kano. A wata hira da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar shugaban kasa karkashin tutar jam’iyyar NNPP sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya soki gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed TINUBU wanda ya...