Daga Muslim yunus Abdullah Kungiyar matasa masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a shiyyar arewa maso gabas ta yi kira ga jam’iyyar APC...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar zabe ta Najeriya, INEC ta bayyana cewa ba zata karawa jam’iyyu lokacin da zasu gabatar mata sunayen ‘yan...
Daga khadija Abdullahi muhmd Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya caccaki dalaget ɗin Kudu-maso-Gabas bisa ƙin zabar ƴan takarar shugabancin ƙasa daga...
Daga khadija Abdullahi muhmd A Najeriya a duk ranar 12 ga watan Yunin kowacce shekara ake bikin zagayowar ranar dimukuradiyya a kasar, bayan...
Daga kabiru basiru fulatan Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Farfesa Kingsley Moghalu, ya sha alwashin kawar da dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar; da...
Daga Yasir sani Abdullahi Yanzu yanzu aka ambaci tsohon gwamnan jahar Legos bolaji ahmad tinubu a matsayin zabebben Dan takarar shugabancin kasa a iam,iyyar Apc Tinibun...
Daga Yasir sani Abdullahi Jaridar the gurdiant ta rawaito cewa jigo a jam,iyyar Apc Kuma tsohon gwamnan jahar Legos bola ahmad tinubu yana ci gaba da...
Daga mujahid danlami garba Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce ya hakura da takarar Sanatan Arewa ta Tsakiya domin masalahar jam’iyyar sa...
Daga Yasir sani Abdullahi Wannan gaskiya ne tinibu ya taimaki shugaban kasa muhammadu bahari Inji mawakin jam,yyar Apc na kasa dauda kahutu rara Raran yace shi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya shawarci masu neman takarar shugabancin ƙasar a jam’iyyar APC su sasanta a tsakaninsu...
Daga maryam bashir musa Kwanaki kaɗan bayan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna yanayin wanda zai gaje shi yayin da a ke...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kwanaki biyu a gudanar da zaɓen fitar da gwani domin tantace mutumin da zai yi takarar shugaban kasa a...
Daga kabiru basiru fulatan Jagoran Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya kuma daya daga cikin na gaba-gaba wajen neman tikitin tsayawa takarar shugaban kasa...
Daga yasir sani Abdullahi Ɗan takarar shugaban kasa a ƙarkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ya ɗaura ɗamarar fara yaƙin neman zaɓe...
Daga kabiru basiru fulatan Sanata Abdullahi Adamu, shugaban jam’iyar APC na ƙasa, ya bada haƙuri a kan rikicin da ya kunno kai a...
Daga mujahid danlami garba Sanata Kabiru Ibrahim Gaya, Ya bayyana ra’ayin sa kan wanda yake so ya gaji Shugaba Buhari, inda ya furta...
Daga khadija abdullahi muhmd Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya ce ya daura damarar fara yakin neman zabe...
Daga khadijaAbdullah muhmd Sabuwar baraka ta kunno kai a tsakanin shugabannin jam’iyyar APC ta kasa inda ake zargin Sanata Adamu da mulki shi...
Daga Maryam bashir musa Sabon rikici ya kunno kai a jam’iyyar APC mai mulki bayan mutum biyu daga cikin kwamitin gudanarwar jam’iyyar ya...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya caccaki takwaransa na Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, a kan janye takara da...