Biyo bayan zargin tafka magudi a zaben shugaban kasa da aka kammala kwanan nan, kungiyar yakin neman zaben Atiku Abubakar ta bayyana cewa Najeriya...
Kakakin kwamitin yakin neman zaben jam’iyyar APC,PCC, Festus Keyamo, ya bayyana yadda jam’iyyar PDP ta lalata kanta da kanta. Keyamo ya ce rashin kishin dan...
Dan takarar majalisar tarayyar Mai wakiltar karamar hukumar nasarawa a karkashin inuwar jam iyyar PRP ahmad Muhammad Saleh kaka yace yafi kowanne Dan...
A daidai lokacin da babban zaɓe ke kara ƙaratowa wanda ya rage ƙasa da kwanaki 21 a gudanar da zaɓen gwamnoni a faɗin ƙasar nan wasu...
Jamiyyar PDP, ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya tilasta wa ‘yan jam’iyyar APC da gwamonin ta da Bola Ahmed Tinubu, su fito...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan takarar shugaban ƙasa bankunan ƙasar nan mallakinsu ne don haka ba abin da ya dame su da ƙaramcin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara a ranar Alhamis,Ta sake jadda da Hajiya Laila Buhari a matsayin Yar takarar Sanatan Kano ta tsakiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP ta musanta cewa dan takararta na shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso na tattaunawa da takwaransa na PDP, Atiku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gabanin zaben 2023, surukin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sani Shaaban ya kaddamar da yakin neman zabensa na takarar gwamna a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da Najeriya ke shirin gudanar da zaben shugaban kasa a watan gobe, yanzu haka magoya bayan ‘dan takarar...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya ce dillalan man da PDP ta bai wa lasisi zamanin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce zai amince da sakamakon zaben shugaban kasa na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar Shugabancin Najeriya a jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce idan ya samu nasara a zaben da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ce ganin yadda Tinubu ya gaza yin wata magana mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Da kudurin shugaban kasa Muhammad Buhari na gudanar da sahihin zabe a ranar 25 ga watan Fabrairun wannan shekara,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan takarar shugabancin kasa na jam’iyyun APC da PDP, Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar, sun yi wa tsohon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya amince da Peter Obi na jam’iyyar Labour Party (LP) a matsayin shugaban kasa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ’yan Arewa ba su da wani dalili ko kadan da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugabancin kasa a jam,iyyar PDP atiku abubakar da daukacin Mai yakin Neman zabansa ya bayyana kwarin guiwar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya lashi takobin fatattakar fatara da talauci a Najeriya idan...