DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Taron da dan takarar shugaban kasa na jami’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar da takwaransa na LP, Peter Obi ya sanya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan Takarar Shugabancin karamar hukumar Kano municipal a Jamiyyar New Nigeria People Party NNPP HON yahya Abdullahi Wanda akafi sani da Baba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaransa na Jam’iyyar Labour, Peter Obi, sun yi ganawa domin tattauna gwagwarmayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC a gundumar Galadima ta kori Shugaban Jam’iyyar na jiha, Alh. Tukur Danfulani daga Jam’iyyar gaba daya bisa ga wasu dalilai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Peter Obi, wanda yayi hira da manema labarai a Abuja a yau Laraba, yace za’a iya cimma hakan ne ta hanyar magance...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsagin jam’iyyar NNPP karkashin jagorancin Major Agbo ya sanar da dakatar da Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano daga cikin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa APC da PDP dan juma...
Jamiyyar NNPP ta sauya tambarin ta (Logo) daga kayan Marmari zuwa hoton littafi da hula, tare kuma da sauya Taken Jamiyyar zuwa Education for All. Hakan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC a jihar Kaduna ta dakatar da shugabar mata na jam’iyyar saboda ta goyi bayan tsohon gwamnan jihar Nasir El-Rufai. Idan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dr Abdullahi Ganduje, Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, ya ce jam’iyyun siyasa a Nijeriya ba su da asali da aƙida, wanda ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane ƙalilan ne suka san shi a shekarar da ta wuce, amma yanzu ya shirya zama shugaban ƙasa. Tashen ban al’ajabi na...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Tsohon gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya ce yana biyayya ga jagorancin Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC mai mulki...
DAGA SALIM BELLO SALE Kiran goron gayyatar da Shugaban Riƙon APC, Abdullahi Ganduje ya yi wa Gwamna Abba Yusuf na Kano, cewa ya zo ya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya roƙi gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sauya sheƙa daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata dambarwar siyasa ta kunno kai a jihar Kano, inda ake ganin wasu magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar, ciki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Jigawa da arewacin Najeriya, kuma jigo a jam’iyyar PDP ya ce zargin da tsohon shugaban riƙon kwarya na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jigo a jam’iyyar NNPP Injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa idan Rabi’u Kwankwaso ya ce magoya bayansa su faɗa wuta, to rabin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP a jihar Kano ta baiwa al’ummar jihar tabbacin gudanar da sahihin zaben shugabannin kananan hukumomi da za a yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya bayyana aniyarsa ta jagorantar gamayyar jam’iyyun adawa domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gabanin zaben ‘yan majalisar dokokin tarayya da na jiha da za a yi a ranar 3 ga watan Fabrairu, jam’iyyar APC...