DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Daya daga cikin manyan jam’iyyun adawa ta NNPP ta nemi majalisar kula da alkalai ta kasa NJC ta yi bincike game...
Jam’iyyar adawa ta nuna aniyarta ta shiga jam’iyyar haɗaka da sauran jam’iyyun adawa kamar yadda Atiku Abubakar ya nema a makon da ya gabata. Ɗan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ’ya’yan jam’iyyar Labour a jihar Imo, a ranar Litinin din da ta gabata, sun gudanar da zanga-zanga a sakatariyar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani jigo a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Ambasada Olufemi Ajadi Oguntoyinbo ya bayyana hukuncin kotun daukaka kara da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manyan jam’iyyun hamaiyya na kasar sun fara mayar da martani kan kiran da ‘dan takarar shugaban kasa a zaben da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban kasa , Atiku Abubakar ya ce yana da yakinin cewar hadewar jam’iyyun hamaiyya wuri daya zai temaka wajen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dino Melaye, dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kogi, ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta soke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar jam’iyyar Labour a zaben shugaban kasa na 2023, Peter Obi ya ce burinsa na ganin sabuwar Najeriya bai kare...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Saɓanin wani sauyi ko canjin al’amari, ana sa ran a yau Talata gwamnonin PDP za su tattauna don ganin sun sulhunta takun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Abuja, ta soke cancantar shiga takara ta ɗan takarar jam’iyyar APC, Cif Timipre Sylva, zaɓen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar NNPP ta yi wa tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan ta bukaci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar kuma dan takarar shugaban kasa a zaben...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mutane 10 a matsayin shugabannin hukumomin gwamnatin Kano don cigaba da inganta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar PDP ta caccaki shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu kan jawabin da ya yi wa ‘yan Najeriya karo na 63 na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Gida-Gida, ya sanar da nadin wasu karin sabbin hadimai a bangarori daban-daban har su 116. Sabbin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu yan Najeriya sun bayyana damuwarsu ga Jaridar Sahara Reporters cewa ana kokarin hanasu bayyana damuwarsu ta hanyar zanga-zanga wa shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jam’iyyar New Nigerian People Party NNPP ta rubutawa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC wasika akan shirin da wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulki ta fara shirin yiwa mambobinta sama miliyan 40 rajista ta hanyar amfani da na’ura domin kara karfinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Bayanin hakan yafitone tabakin Hon. Ashiru Jafaru ajingi.mai neman takarar shugabancin karamar hukumar ajingi a tutar jamiyar NNPP, ayayin da yake ganawa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Daya daga cikin wadanda suka kafa jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Buba Galadima ya bayyana dakatarwar da aka yi wa shugaban...