DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya ce yawaitar ciyo basussuka da gwamnatin shugaban ƙasa Bola...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Rikicin da ke cikin jam’iyyar NNPP mai mulki a Kano na neman ƙazancewa, inda gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya fara ƙin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jagoran jam’iyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaɓen ƙananan hukumomin da jam’iyarsa ta gudanar a Kano tarihi ne ya maimaita...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugabancin Nijeriya karkashin jami’iyyar NNPP a zaben da ya gabata na shekarar 2023 Engr Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC mai mulki ta shaida wa ‘yan adawa da su “binne tunanin sauya manufofin da gwamnatin shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta shiga rudani dangane da shugabannin dake jagorancin ta sakamakon rahotan korar da shugaban riko Iliya Damagum...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan majalisar wakilai Aliyu Sani Madaki mai wakiltar karamar hukumar Dala a majalisar wakilai ta kasa a karkashin jam’iyyar (NNPP), ya bayyana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar Action People’s Party (APP) ta lashe kujeru 22 daga cikin 23 a zaben kananan hukumomi da aka kammala a jihar Ribas....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP a Kano ta canja dan takarar shugaban karamar hukumar Kumbotso Ali Hard Worker Dan Maliki. Jam’iyyar NNPP ta sauya wanda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano Karkashin Jagorancin Abdullahi Abbas, ta bukaci al’ummar Kano da mambobin jam’iyyar da suke sha’awar tsayawa takarar shugabancin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Shugabancin karamar hukumar Birni da kewaye wato Kano Municipal a Jamiyyar NNPP HON Yahya Abdullahi Baba Mai Duniya ya ce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan Takarar Kujerar Shugabancin Ƙaramar Hukumar Kura ta Jihar Kano dake Arewacin Najeriya, Honarabul Salisu Mahmud Kura ya bayyana ƙudirinsa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mamba mai wakiltar mazabar Toto da Gadabuke a majalisar dokokin jihar Nasarawa, Mohammed Isimbabi, ya sauya sheka daga jam’iyyar New Nigeria Peoples...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An yabawa jam’iyyar PDP a jihar Kwara bisa rabon takin zamani da jam’iyyar ta yi a yankin Kwara ta Arewa domin tallafawa...
Jam’iyyar NNPP a nan Kano ta sanya 31 ga watan Agusta a matsayin wa’adin ƙarshe ga duk wanda yake da ra’ayin tsayawa takara a zaɓen...
DAGA SANI ABDULLAHI Al’amarin siyasa a jihar Kano ya sake daukan wani sabon salo yayin da jam’iyyar APC ta yi watsi da kudin form din takarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Jigo a Jamiyyar Adawa ta PDP sharfaddin Kantin Kwari ya ce duk wani dan Jamiyyar APC barawo ne kuma ko ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan Takarar Shugabancin karamar hukumar Rogo Jamiyyar New Nigeria People Party NNPP HON Saddam Sani Umar Fulatan ya ce yana jiran lokaci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanatan Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole, a ranar Laraba ya bayyana cewa babu wata dama da Sojoji za su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon babban mai shigar da kara a majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume ya nemi afuwar shugabannin jam’iyyar APC mai mulki kan...